Yawan masu Rajista kaf a jihohin Najeriya: Shafin Farko: Kaduna

Yawan masu Rajista kaf a jihohin Najeriya: Shafin Farko: Kaduna

- Kananan hukumomi 23 ne sukayi rijistar zabe a jihar Kaduna

- Adadin wadanda sukayi rijistar a jihar ya kai 3,935,341

- Daga cikin wadannan kananan hukumomi karamar hukumar Jaba ce kadai keda karancin mutanen da sukayi rijistar

Yawan masu Rajista kaf a jihohin Najeriya: Shafin Farko: Kaduna
Yawan masu Rajista kaf a jihohin Najeriya: Shafin Farko: Kaduna
Asali: Facebook

A wani rahoto ya nuna cewa yawan mutanen da sukayi rijistar zabe a shekara ta 2018 a jihar Kaduna yakai 3,935,341.

Daga cikin wadannan kananan hukumomi karamar hukumar Jaba ce kadai ke da karancin wadanda sukayi rijistar inda suke da mutane 67,538.

Mafi yawan adadin wadanda sukayi rijistar yafi rinjaya ne a Kaduna South da Kaduna North.

Ga yanda rahoton ya bayyana:

- Birnin gwari 122,785

- Chikun 263,371

- Giwa 130,902

- Igabi 271,642

- Ikara 121,732

- Jaba 67,538

- Jema'a 160,776

- Kachia 153,614

- Kaduna North 352,760

- Kaduna South 394,875

- Kagarko 111,740

- Kajuru 87,741

DUBAN WANNAN: Maimakon su sakar wa gwamnati kudade ko su yafe makudan albashinsu, Sanatoci na gani a sayar da makarantu su zama na kudi

- Kaura 91,865

- Kauru 121,298

- Kubau 148,474

- Kudan 92,675

- Lere 231,115

- Makarfi 102,562

- Sabon gari 199,755

- Sanga 97,694

- Soba 147,764

- Zangon kataf 168,468

- Zaria 292,055

Zone 1- 1,338,316 ( 39%)

Zone 2 - 1,624,077(41.27%)

Zone 3 - 972,948(24.73%)

Sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng