Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Ganduje ya nada sabon shugaban IRS
Breaking
Ganduje ya nada sabon shugaban IRS
daga  Aminu Ibrahim

Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullah Umar Ganduje ya sanar da nadin Mr Abdurrazak Datti Salihi a matsayin Shugaban Hukumar Tattara Haraji ta jihar Kano, KIRS.