Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta shirya gurfanar da sojojin da ake zargi da yunkurin yi wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu juyin mulki a gaban kotu.
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta shirya gurfanar da sojojin da ake zargi da yunkurin yi wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu juyin mulki a gaban kotu.
Sheikh Isa Ali Pantami zai gwabza da Jamilu Gwamna, Saidu Alkali, Usman Bello Kumo, Yunusa Yakubu, Umaru Kwairanga da sauransu a neman tikitin APC a jihar Gombe.
Sakatare na musamman ga tsohon gwamna Kwankwaso, Mohammed Inuwa, ya sanar da rasuwar basaraken a daren ranar 24 ga watan Disamba, 2020, sakamakon takaitacciyar
Gwamnatin Tarayya ta zabi Mata 6, 000 da za a ba tallafi a Jihar Katsina. Sadiya Umar Farouk ta ce za a rabawa Mata 160, 000 a Jihohi 36 a dalilin COVID-19.
Tallafin ya biyo bayan rokon da ɗalibin da mahaifiyarsa suka sha yi a shirin "Brekete Family"; wani shirin gidan rediyo da talabijin da ke karbar korafi da saur
Za ku ji cewa ana bugawa tsohon Ministan Jonathan da yake Gwamnan Bauchi gangar siyasar 2023. Magoya baya sun fara zuga Gwamnan ya fito takarar Shugaban kasa.
Rigimar wani fitaccen Gwamnan PDP da Mataimakinsa ta kara yin kamari bayan shekaru 2 da lashe zabe. Amma Gwamnan har da Mataimakin na sa sun musanya hakan.
Za ku ji cewa Gwamnatin Tarayya ta ba wasu Jihohi N123bn a karkashin shirin STFTAS da COVID-19. Gwamnati ta kawo shirin ne domin tabbatar da gaskiya wajen aiki.
Mun kawo abubuwan da ake sa ran samu daga Gwamnatin Buhari daga yanzu zuwa 2023. Jaridar The Guardian ta tattaro ragowar alkawuran da ake sa ran shugaban ya yi.
An tsare wani Bawan Allah na wata da watanni saboda ‘yi wa Buhari barazana’. Wannan Ma’aikaci ya shafe watanni 9 a garkame saboda sukar manyan Shugabannin.
Babban kotun tarayya dake Abuja ta yi watsi da karar da a ka shigar kan a kori gwamnan jihar Ondoa karagar mulki. Kotun tayi gagara gamsuwa da hujjar mai kara.
Siyasa
Samu kari