Tsohon jagoran addini na kasar Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya rasa ransa sakamakon hare-haren Amurka da Isra'ila. Har yanzu Iran ba ta binne shi ba.
Tsohon jagoran addini na kasar Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya rasa ransa sakamakon hare-haren Amurka da Isra'ila. Har yanzu Iran ba ta binne shi ba.
Wannan rahoto ya duba yadda ƴaƴan tsofaffin shugabannin Najeriya da sarakuna ke shirin fafatawa a zaɓen 2027. An duba yadda ake ganin tasirin takararsu.
Gwamnan jihar Oyo ya bayyana cewa jiharsa ba zata bada kyautar filayen kiwo ga makiyaya ba. Ya siffanta kiwo da sana'ar kai da kai, dole ne makiyaya su zuba jar
Abubakar Bukola Saraki ya bayyana cewa, bai kamata a barwa APC hakkin magance matsalolin Najeriya ita kadai. A cewarsa, ya kamata 'yan jam'iyyar hamayya su dafa
Domin kawar da rikici a garin Billiri dake jihar Gombe, gwamna Inuwa Yahaya ya nada sabon Mai Tangale a yau din nan. Rikici ya biyo bayan mutuwar tsohon Mai Tan
Sowore ya bayyana a gaban kotu jiya Talata domin sauraran kara tare da wasu mutane hudu. Ya bayyana a kotun tare da wani mutumin da yafi kama da Boka a kotun.
Hukumar EFCC ta bukaci 'yan Najeriya da kada su sake taya Abdurrasheed Bawa zama shugaban EFCC, saboda ya fi bukatar addu'a fiye taya murna a wannan lokacin.
Tsohon gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bukaci gwamnan jihar Rivers, Nyesome Wike ya shirya yin aiki a 'matakin ƙasa' bayan kammala wa'adinsa a 2023,
Hukumar EFCC ta fadada bincike a kan tsohon Gwamnan Legas, Bola Ahmad Tinubu. Rahotanni sun ce EFCC ta aika takarda, ta na neman bayanai a kan kadarorin Tinubu.
Manoman albasa a jihar Kano sun fara kokawa kan yajin aikin da dillalan shanu da na kayan abinci suka shiga na katange kai kayan abinci yankin kudancin Najeriya
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, tana da rahotannin duk wadanda ke da hannu cikin aikata manyan laifuka a kasar nan. Kuma an gargade su su daina nan take.
Siyasa
Samu kari