Kamfanonin masu zirga-zirga da jiragen sama sun fara barazanar tafiya yajin aiki a Najeriya saboda tsadar man da suke amfani da shi a fadin kasar nan.
Kamfanonin masu zirga-zirga da jiragen sama sun fara barazanar tafiya yajin aiki a Najeriya saboda tsadar man da suke amfani da shi a fadin kasar nan.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi magana kan zaben 2027. Atiku ya bayyana dan takarar da zai janyewa a jam'iyyar ADC.
Gwamnan jihar Nasarawa ya na cikin masu goyon baya mulki ya bar yankin Arewa. Abdullahi Sule ya ce abin da ya dace shi ne kujerar shugaban kasa ta rika yawo.
Ƙungiyar shugabannin jam'iyyar APC na jihohi sun yi kira ga uwar jam'iyya ta ƙasa da ta ƙara wa'adin data bada na yin rijistar zama cikakken ɗan jam'iyyar APC.
Shehu Sani, ya ja hankalin gwamnati kan yajin aikin da kungiyar Likitocin Najeriya suka shiga a yau Alhamis. Yace ba daidai bane gwamnati ta yi shuru akai.
Buba Galadima, tsohon makusancin shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce akwai banbance-banbance a APC wadanda ba za a iya sasantasu kafin zaben 2023 mai zuwa.
Rahotanni sun ce wata majiyar tsaro ta bayyana cewa an kama wasu sojoji biyo bayan yunƙurin juyin mulki a Jamhuriyar Nijar a yau Laraba, 31 ga watan Maris.
Rahotanni daga Jamhuriyyar Nijar na cewa an ji arar harbe harben bindiga a kusa da fadar shugaban ƙasar da ke birnin Yamai yayinda aka yi yunkurin juyin mulki.
A jiya aka ji labarin cewa an ruguza dakatarwar da aka yi wa tsohon Gwamnan Neja bayan jam’iyyar PDP ta reshen jihar Neja ta ce ta dakatar da Babangida Aliyu.
Makonni uku bayan da Najeriya ta fara yi wa ’yan Najeriya allurar rigakafin Korona, a karshe jihar Kogi za ta fara bai wa mazauna yankin damar yin allurar.
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa bai zama dole ba ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika ragamar mulki ga Mataimakin Shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo.
Siyasa
Samu kari