Wani rahoton da aka samu daga hukumar kwastom ta Najeriya ya nuna cewa wasu 'yan ta'adda na shirin kai hari Abuja da jihar Neja, za su farmaki wurare.
Wani rahoton da aka samu daga hukumar kwastom ta Najeriya ya nuna cewa wasu 'yan ta'adda na shirin kai hari Abuja da jihar Neja, za su farmaki wurare.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi magana kan zaben 2027. Atiku ya bayyana dan takarar da zai janyewa a jam'iyyar ADC.
Gwamnonin jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, sun bukaci jam'iyyar All Progressives Congress, APC, mai mulki ta mayar da hankali wurin rashin tsaro da ke b
Kungiyar Afenifere ta musanya ta na goyon-bayan takarar Bola Tinubu a 2023. Afenifere ta ce ba da bakinta Reuben Fasoranti ya gana da SWAGA a garin Akure ba.
Wani bidiyo ya nuna gurgu ya na yi wa Shugabannin jam’iyyar APC ihun ‘ba mu so’ a taro. Ana zargin hakan ya faru ne a taron APC a garin Tudun-Wada, da ke Zaria.
Mun kawo wasu gwamnoni da ake ganin za su iya marawa Bola Tinubu baya a zaben 2023. Daga cikinsu akwai Abdullahi Ganduje, Sanwo-Olu, Abdullahi Sule, Mala Buni.
Gwamna Bala Mohammed ya bada labarin yadda Shugaba Goodluck Jonathan ya nada shi Ministan Abuja a lokacin da ake karrama Goodluck Jonathan a jihar Bauchi jiya.
Gwamnatin jihar Bauchi ta sanya ma wani titi sunan tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan. Sarkin Bauchi, Dr Rilwanu Suleiman Adamu da mambobin majalisar masara
Kungiyar CAN ta caccaki shugaba Buhari, tare a yin zargin yiwa lamarin tsaro a kasar rikon sakaka. Kungiyar ata kuma koka kan yadda jami'an tsaro ke aiki a kasa
APC ta ba Minista da Sanata Abe da su ke rikici watanni 3 su yi sulhu ko a hukunta su. Jigon APC a Ahoada, Ibiso Nwuche, ya yi barazanar daukar mataki a kansu.
Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun, ya karɓi tawagar yan jam'iyyar hamayya ta PDP, waɗanda suka sauya sheka zuwa jam'iyya mai mulki ta APC a faɗin jihar ta Ogun
Siyasa
Samu kari