Wannan rahoto ya duba yadda ƴaƴan tsofaffin shugabannin Najeriya da sarakuna ke shirin fafatawa a zaɓen 2027. An duba yadda ake ganin tasirin takararsu.
Wannan rahoto ya duba yadda ƴaƴan tsofaffin shugabannin Najeriya da sarakuna ke shirin fafatawa a zaɓen 2027. An duba yadda ake ganin tasirin takararsu.
Limamin cocin Adoration Ministry da ke garin Enugu, Rabaren Ejike Mbaka, ya gargadi gwamnatin Muhammadu Buhari cewa za ta gamu da fushin Allah idan ta taba shi.
Fitaccen Mawaki, Eidrez ya rangadawa Festus Keyamo wakar batanci saboda ya fito ya tona masa asiri. Mai wakar ya yi wa Keyamo raddi, ya tabo Dr. Isa Pantami.
Za ku ji ‘Yan siyasar da har gobe su ke da dinbin mabiya ba tare da kujerar Gwamnati ba. Idan ana maganar wani mai tarin mabiya, za a kawo Rabiu Kwankwaso.
Wasu 'yan bindiga sun hallaka wani kwamishinan fansho a jihae Kogi, inda wani shugaban karamar hukuma kuwa hya bace bat yayin da suka hari motar kwamishinan.
Wani kwararre ya bayyana wasu dalilai guda biyar da ya yi imanin cewa sune su ka sanya Najeriya ta gagara magance matsalolin tsaro da take fuskanta. Ga bayani.
Kungiyar kwadago reshen jihar Kaduna ta nemi gwamnatin jihar Kaduna da ta biya ma'aikatan da ta kora hakkokinsu. Hakazalika wadanda suka yi ritaya su ma a basu.
Sanata Godswill Akpabio ya na ganin akwai siyasa a sha’anin rashin tsaro. Tsohon Gwamnan Akwa Ibom ya bukaci hukuma ta binciki masu laifin tada zaune-tsaye.
Jam’iyyar PDP ta nada Gwamna Godwin Obaseki na Edo a matsayin shugaban sabon kwamitinta na rajista yayinda Gwamna Ahmadu Fintiri ya zama mataimakin shugaba.
Rashin tsaro ta sa sabon IGP ya yi zama na musamman a boye tare da Gwamnonin Jihohi. Manyan Gwamnonin su na neman hanyar da za a kawo karshen matsalar tsaro.
Siyasa
Samu kari