Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Zan cire gwamnan CBN da na zama shugaban kasa - Atiku
Breaking
Zan cire gwamnan CBN da na zama shugaban kasa - Atiku
daga  Mudathir Ishaq

Dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce zai canja gwamnan babban bankin kasa (CBN), Gowin Emefiele, sannan ya fito da kudi domin bunkasa kasuwaci idan ya ci zaben da za a yi a wata mai zuw