Yanzu-yanzu: Dapo Abiodun na APC ta lashe zaben jihar Ogun

Yanzu-yanzu: Dapo Abiodun na APC ta lashe zaben jihar Ogun

Hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC ta alanta Dapo Abiodun, dan takaran gwamnan jihar Ogun karkashin jam'iyyar All Progressives Congress (APC), a matsayin zakaran zaben.

Dapo ya samu kuri'u 241,670 inda ya lallasa Adekunle Akinlade na jam'iyyar Allied Peoples Movement (APM) da ya samu kuri'u 222,153.

APC ta lashe kananan hukumomi 11 cikin 20 na jihar, APM ta lashe 6, Action Democratic Congress ADC ta lashe 2, sannan Peoples Democratic Party (PDP) ta samu daya.

Kalli sakamakon dalla-dalla:

1.REMO NORTH

APC - 7437

APM - 4987

PDP - 930

2. Obafemi-Owode

APC - 13,660

PDP - 8,303

PDP -2,233

3. Imeko-Afon LGA

ADC: 15,272

APC: 2,657

APM: 7,40

4. Ijebu north east LGA

APC: 7,268

APM: 2,785

PDP: 3,482

5. Shagamu LGA

ADC: 2,486

APC: 23,737

APM: 14,469

PDP: 4,415

6. Remo north LGA

APC: 7,437

APM: 4,987

7. Ijebu Ode LGA

APC: 13,234

APM: 4,401

PDP: 7,289

8. Orelope LGA

APC: 7, 546

PDP: 10, 460

9. Odogbolu LGA

APC: 12,529

APM: 7,516

PDP: 3,418

10. Odeda LGA

APC: 8,030

APM: 6,454

ADC: 4,327

11. Abeokuta South LGA

ADC: 13,572

APC: 19,414

APM: 18,767

12. Abeokuta North LGA

APC: 12,168

APM: 16,825

13. Ijebu East LGA

APC: 10,726

APM: 5,147

PDP: 5,296

14. Ikenne LGA

APC: 15,109

APM: 6,553

15. Ogun Waterside LGA

APC: 8,757

APM: 5,803

16. Egbado south LGA

ADC: 9,935

APC: 8804

APM: 13,62

17. EGBADO NORTH

APC - 7742

APM - 12208

ADC - 17046

ADP - 2145

PDP - 1590

18. Ifo

ADC: 7,260

ADP: 605

APC: 15,642

APM: 17,614

PDP: 2,68

19. Ipokia LGA

ADC: 3,334

ADP: 324

APC: 12,890

APM: 26,491

PDP: 1,84

KU KARANTA: Yadda zaben kujerar gwamna da yan majalisu ke gudana a jihohin Gombe, Bauchi da Flato

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel