Kai-tsaye: Yadda zaben gwamnoni da 'yan majalisun jihohi ke gudana a Nasarawa, Niger da Kwara
Tuni dai aka kammala jefa kuri'u a jihohin kasar inda a yanzu za a fara tattara kuri'un da kowa ya samu daga jihohin Niger, Kwara da Nasarawa.
Sakamakon zabe daga kananan hukumomin jihar Niger:
Rijau LGA:
APC: 22,111 PDP: 9,566
Lavun LGA: APC: 27,345 PDP: 15,335
Chanchaga LGA: APC: 27,764 PDP: 21,779
Gbako LGA: APC: 24,836
PDP: 10, 623
Paikoro LGA:
APC: 21,571
PDP: 13,600
Wushishi LGA APC: 13,199 PDP: 8,309
Rafi LGA, APC:28,289 PDP: 13,372
Edati LGA, APC: 19,200 PDP:10,152
Suleja LGA
APC 19,105
PDP: 14,975
Kacha LGA
APC: 20,171
PDP: 9,800
Bosso LGA:
APC: 19,601
PDP: 11,470
Sakamakon zaben gwamna a jihar Nasarawa
Nasarawa: Awe LGA
APC: 29,443
PDP: 9,228
Sakamakon zaben gwamna a jihar Kwara
Baruteen LGA
APC: 26865
PDP: 7,090
Ekiti: APC 7,938. PDP. 3,950
Kaiama: APC 14, 829. PDP. 3, 386
Ilorin West: APC. 55,287. PDP 25, 583
Patigi: APC 18, 109. PDP 2,578
Asa LGA
APC 16,246
PDP 8,639
Edu LGA
APC 26,805
PDP 6,174
Oke-Ero LGA
APC 7,423
PDP 4,892
Ifelodun LGA
APC 23,734
PDP 7,445
Ilorin South LGA
APC 26,752
PDP 9,489
Ilorin East LGA
APC 31,521
PDP 10,888
Oyun LG
APC 11,399
PDP 3,782
Offa LGA
APC 22,874
PDP 5173
Irepodun LGA
APC 16,155
PDP 7,339
Isin LGA
APC 6,624
PDP 2,588
Moro LGA
APC 18,985
PDP 5,490
Akanbi Ward 4, NNPC Polling Unit, Tanke University Road, Kwara:
APC - 315
PDP - 44
Cikakken sakamakon zaben gwamna daga Oro ward I, karamar hukumar Irepodun jihar Kwara.
001: APC 107 PDP 67
002: APC 182 PDP 80
003: APC 72 PDP 48
004: APC 88 PDP 42
005: APC 130 PDP 50
006: APC 110 PDP 58
007: APC 108 PDP 52
008: APC 109 PDP 34
009: APC 81 PDP 37
010: APC 81 PDP 26
PU011, Oko Erin ward, Ilorin west
APC: 167
PDP: 48
PU011, Baboko ward, Ode Imam ijeta, Ilorin west
APC: 182
PDP: 150
Akanbi ward 5, Oke-Adini unit 011, Ilorin
APC: 394
PDP: 69
Dukkanin mazabun da ke Shao, karamar hukumar Moro, jihar Kwara.
APC: 2,643
PDP:255
Basin gate polling unit 2.
APC - 98
PDP- 10
Akanbi ward 3, polling unit 021, Ilorin
APC: 216
PDP: 25
Sakamakon zaben gwamna a Jihar Niger
Legbozhukun polling unit, Nuwonkota Ward, Gbako L.G
APC 256
PDP 78
Lambata ward
APC =1,494
PDP=763
Legbozhukun polling unit, Nuwonkota Ward, Gbako L.G
APC 256
PDP 78
Gawu Ward, Dawaki 001 Unit
APC = 161
PDP = 68
Polling unit EMI-MANZHI, Mokwa LG.
APC:194
PDP:68
Gawu Ward (006)
APC 235
PDP 58
Mashegu LG Result. Kwatachi ward, Ung. Dangachi unit 002
APC: 134
PDP: 82
Gawu Ward (004)
APC 156,
PDP 76
Gawu ward pooling unit 002
APC = 239
PDP = 42
LGA: Bida Ward: Dokodza PU: SOLLAWUTSU
ACD =1
NRN=1
APGA=2
PPC=1
APCN=1
APA=1
SDP=11
ADP=17
PDP=59
APC = 135
Dutsen kuran hausa 2
APC: 201
PDP: 89
LGA: Bida, Ward: Dokodza, PU: SOLLAWUTSU
ACD =1
NRN=1
APGA=2
PPC=1
APCN=1
APA=1
SDP=11
ADP=17
PDP=59
APC = 135.
Alhaji Ali NCCL No.006 Magajiya Ward
APC= 82
PDP= 17
LP= 17
PPN= 3
PRP= 1
ACD= 2
APA= 1
INVALID= 1
Nassarawa kofar Garba kwari polling unit
APC 116
PDP 76
Tegina West Ward tashan Bala polling unit
APC 119
PDP 51.
AMMK polling unit bussa ward.. Borgu local government
APC 237
PDP 68
Al-Kali Dangana, Bida LG Umaru majigi B'
APC 191
PDP 52
A yau Asabar, 9 ga watan Maris ne ake gudanar da zaben gwamnonin jihohin Najeriya da na yan majalisar dokokin jiha.
Don haka hukumar zabe mai zaman kanta ta tanadi akwatuna biyu daya murfinsa na da launin ja wato na zaben gwamnoni kenan yayinda na yan majalisun jihohi ke da launin baki.
A wannan babi za mu kawo maku yadda zaben ke gudana a wasu jihohi uku da suka hada da Nasarawa, Niger da kuma Kwara.
Manyan yan takarar gwamnoni a wadannan jihohin sune:
Jihar Niger:
Abubakar Sani Bello APC
Umar Nasko PDP
Jihar Nasarawa:
Mista David Ombugadu PDP
Labaran Maku APGA
Abdullahi Sule APC
Jihar Kwara:
Abdulrahaman AbdulRasaq APC
Barr. Razak Atunwa PDP
Rashin zuwan wakilan jam'iyyu ya sa ba a fara tantance masu zabe ba a wata makarantar Firamari da ke birnin Lafiya a jihar Nasarawa.
A yanzu haka jirgin rundunar sojin saman Najeriya mai saukar ungulu na rangaji a jihar Kwara domin kula da lamarin tsaro.
A kokarin da hukumar yaki da cin hanci (EFCC) ke yi na hana sayan kuri'a, hukumar ta yi nasarar damke wani mai suna Abdulkareem Abdulsalam a ya yin da yake raba kudi a ranar zabe a jihar Kwara.
Gwamnan jihar Niger, Alhaji Abubakar Sani Bello da Uwargidarsa, Dr. Amina Abubakar Bello sun kada kuri’ arsu a mazabar Alkali Mustapa da ke Kontagora, karamar hukumar Kontagora na jihar Niger.
Shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki ya kada kuri'arsa a rumfar zabe mai lamba 005/006 da ke Agbaji a karamar hukumar Ilorin ta yamma a jiha Kwara.
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng