Cikakken Sakamako: Badaru ya lashe zabe a jigawa, PDP ba ta tsira da komai ba
Sakamakon zaben kujerar gwamna da hukumar zabe ta sanar a Jihar Jigawa ya tabbatar da cewar gwamnan jihar mai ci, Mohammed Abubakar Badaru, ya sake lashe zaben kujerar gwamna a karkashin inuwar jam’iyyar APC.
Badaru ya samu kuri’u 810,933 da su ka bashi nasara a kan babban abokin hamayyar sa, dan takarar jam’iyyar PDP, Malam Aminu Ibrahim Ringim, wanda ya samu adadin kuri’u 288,356, sannan sai dan takarar jam’iyyar SDP, Bashir Adamu, wanda ya zo na uku da adadin kuri’u 32,894.
Malam Aminu Ringim ne dan takarar gwamnan jam’iyyar PDP da gwamna Badaru ya fara kayar wa a zaben shekarar 2015 lokacin da jihar Jigawa ke hannun jam’iyyar PDP.
Tun da farko Legit.ng ta kawo ma ku rahoton cewar Jam’iyyar APC mai mulki ta lashe zaben kujerun majalisar dokoki 30 da jihar Jigawa ke da su kammar yadda hukumar zabe mai zaman kan ta (INEC) ta sanar da safiyar yau, Lahadi, a jihar.
Ga jerin sakamakon daga kananan hukumomin jihar;
1. Gagarawa LGA
Ibrahim Husaini Kadeta (APC) – 15,405.
Mutari Ibrahim Gonga (PDP) – 8,368.
2. Buji LGA
Sale Baba A (APC) – 21,297.
Isa Bello Gwadayi (PDP) – 9,312.
3. Guri LGA
Suleiman Musa Kadira (APC) – 20,851.
Muhammad Umar (PDP) – 7,346.
4. Gwiwa LGA
Aminu Zakari (APC) – 20,207.
Isah Alasan Korayal (PDP) – 7,674.
5. Kanya, Babura LGA.
Usman H Isah (APC) – 17,321.
Mansur Danladi (PDP) 4,375.
6. Kazaure LGA
Bala Hamza Gada (APC) – 21,505
Zakari Tura A (PDP) – 3,105
7.Kiri kasamma LGA
Aliyu Ahmad Aliyu (APC) – 26,109
Abdu Muhammad (PDP) – 9,223.
8. Gumel LGA
Sani Isiyaku (APC) – 15,709
Aliyu Muhd (PDP) – 4,907
9. Auyo LGA
Ishaq Sani (APC) – 27,487
Haruna Bako Uzza (PDP) – 7,766
10.Bulangu, Kafin Hausa LGA.
Yusif Ahmed Soja Bulangu (APC) – 14,886.
Muhd Abdullahi Bulangu of PDP – 7,327.
11. Taura LGA
Dayyabu Shehu (APC) – 32,216.
Lawan Idi Kwalam (PDP) – 11,528.
12. Hadejia LGA
Abubakar Sadiq Muhd (APC) – 25,383.
Suleiman Dawaki (PDP) – 6,030.
13. Kaugama LGA
Sani Sale (APC) – 23,481.
Ibrahim Muhd Abega (PDP) – 7,809.
14. Mallam Madori LGA.
Kais Abdullah (APC) – 27,400.
Muhd Nagaru (PDP) – 7,432.
15. Dutse LGA
Musa Sule Dutse (APC) – 43,176.
Shehu Umar Chamo (PDP) – 14,483.
DUBA WANNAN: Kai-tsaye: Yadda zaben gwamnoni da 'yan majalisun jiha ke gudana a Sokoto, JIgawa da Kebbi
16. Ringin LGA
Aminu Sule Sankara (APC) – 41,458.
Murtala Abubakar Muhd (PDP) – 27,864.
17. Gwaram LGA
Isah Idris (APC) – 31,713.
Abubakar Sani (PDP) – 7,343.
18. Fagam, Gwaram LGA.
Shuaibu Inuwa (APC) – 26,312.
Hannafi Yakubu (PDP) – 4,911.
19. Babura
kabiru Isah (APC) – 26,043.
Isah Ubale (PDP) – 4,610.
20. Sule Tankarkar
Abubakar Muhd Said (APC) – 31,991.
Muhd Mujitafa (PDP) – 12,319.
21. Roni LGA
Hassan Usman Alto Roni (APC) – 19,344.
Babangida Muhd (PDP) – 4,904.
22. Maigatari LGA
Habu Muhd (APC) – 25,872.
Sunusi Wada Salisu (PDP) – 12,483.
23. Kafin Hausa LGA.
Adamu Baban Bare (APC) – 22,591.
Yahaya Yusif (PDP) – 7,324.
24. Birniwa LGA
Husaini Sheriff Kirya (APC) – 24,993
Ali Idris Diginsa of PDP – 12,227
25. Jahun LGA
Idris Garba Kareka (APC) – 41,872
Idris Ilyasu Danlawan (PDP) – 15,938
26. Yankwashi LGA
Abdulrahaman Alkassim (APC) – 11,616.
Musa Abdullahi Karkarna (PDP) – 5,487.
27. Garki LGA
Muhammad Lawan Garba (APC) – 33,523.
Wada Usman Garki (PDP) 15,747.
28. Kiyawa LGA
Yahaya Mohammad (APC) – 36,216.
Ado Ibris Andaza (PDP) – 12,749.
29. Birnin Kudu LGA
Muhammad Surajo (APC) – 28,182.
Abdullahi Yunusa (PDP) – 22,568.
30. Balungu
Yusif Ahmed Bulangu of APC – 14,886
Muhd Abdullahi Bulangu of PDP – 7,327
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng