Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Lafiya uwar jiki: Amfanin Bagaruwa 10 a jikin dan Adam
Lafiya uwar jiki: Amfanin Bagaruwa 10 a jikin dan Adam
daga  Mudathir Ishaq

Binciken masana ya tabbatar da cewar itacen bagaruwa na da matukar amfani sosai tun jikin dan Adam kama daga ganye, itace da kuma ‘ya’yanta. Noman itacen Bagaruwa ya fi yawa a busassun wuraren da kasashen Larabawa.

Kotu ta raba wani aure bayan shekaru 16 saboda cin amana
Kotu ta raba wani aure bayan shekaru 16 saboda cin amana
daga  Aminu Ibrahim

Wata babban kotun Shari'a da ke zamanta a Maraba a jihar Nasarawa ta katse igiyar aure tsakanin Samson Apaila da matarsa Grace bisa zargin cin amanar aure da yawan rikici tsakanin ma'auratan. Alkalin kotun, Ibrahim Shekarau ya rab

An kusa fara sayar da gas din girki a gidajen man fetur
An kusa fara sayar da gas din girki a gidajen man fetur
daga  Mudathir Ishaq

Karamin Ministan man fetur, Ibe Kachikwu shine ya fadi hakan, a Abuja yayin da yake kaddamar da bude ‘Nigerian Army Welfare Limited by Guarantee’ NAWLG, kamfanin mu’amala da gas ta kasa a barikin Mambilla da ke Abuja kuma ya bud

Wani dan acaba ya aika da fasinjansa lahira akan naira 200
Wani dan acaba ya aika da fasinjansa lahira akan naira 200
daga  Mudathir Ishaq

A ranar Juma'ar nan ne kotun majistare dake Ilorin babban birnin jihar Kwara, ta tura wani dan acaba mai suna Umar Kareya, gidan kurkuku, bayan ta kama shi da laifin kashe fasinjansa akan kudin acaba naira 200...