Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Wani dan shekara 55 ya lalata yarinya yar shekara 8
Wani dan shekara 55 ya lalata yarinya yar shekara 8
daga  Mudathir Ishaq

Wata kotun Majistare da ke Makurdi ta daure wani ma’aikaci dan shekaru 55 a Benue, mai suna Samuel Lornav, a ranar Juma’a bisa laifin yiwa yar shekara 8 fyade. Mai shari’a, Misis J.O Ayia, ta ba da umurnin cewa a rufe mai laifin.

A baiwa ma'aikatanmu daman rike makamai - Hukumar FRSC
A baiwa ma'aikatanmu daman rike makamai - Hukumar FRSC
daga  Mudathir Ishaq

Shugaban majalisar amintattun hukumar kare hadura wato Federal road safety commission (FRSC), Mallam Buhari Bello yayi kira ga gwamnatin Nigeria akan ta samar ma ma’aikatan ta makamai wanda zasu taimaka wurin gudanar ta aiyukan su