Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Mugun zama: Yadda rikicin makwabta yayi kassara wani matashi
Mugun zama: Yadda rikicin makwabta yayi kassara wani matashi
daga  Mudathir Ishaq

Legit.ng ta ruwaito Yusuf a Habeeb dukkaninsu mazauna layin Adepitan ne, cikin unguwar Alapere, a yankin Ketu na jahar Legas, amma da rikici ya kaure tsakaninsu sai Yusuf ya hau dokin zuciya ya burma ma Habeen wuka a ciki.

Yanzu-yanzu: Kotu ta kwace sabuwar kujerar Kawu Sumaila
Breaking
Yanzu-yanzu: Kotu ta kwace sabuwar kujerar Kawu Sumaila
daga  Mudathir Ishaq

Babban kotun tarayya dake zaune a Kano a ranar alhamis ta kwace kujerar tsohon hadimin Buhari, Kawu Sumaila, na zababben dan majalisar wakilan tarayya mai wakiltar Sumaila/Takai na jihar Kano.

Sojoji sun kama mataimakin shugaban karamar hukumar Anka
Sojoji sun kama mataimakin shugaban karamar hukumar Anka
daga  Mudathir Ishaq

Mukaddashin jami’i mai kula da yada labarai na mayakan, Manjo Clement Abiade ya tabbatar da kama Yahuza Wuya yayinda yake ganawa da manema labarai a Abuja ranar Alhamis. Yace an kama mataimakin shugaban karamar hukumar ne ranar 13

Wata daliba ta kashe kanta, saboda saurayinta ya rabu da ita
Wata daliba ta kashe kanta, saboda saurayinta ya rabu da ita
daga  Mudathir Ishaq

A ranar Larabar nan wata dalibar jami'a dake ajin farko a jami'ar jihar Kogi, Miss Rebecca Michael, ta kashe kanta, jim kadan bayan saurayinta ya rabu da ita. A rahoton da muka samu, dalibar ta samu damar shiga makarantar...

Wasu iyaye sun kashe dansu saboda suna zargin maye ne
Wasu iyaye sun kashe dansu saboda suna zargin maye ne
daga  Mudathir Ishaq

Jiya ne rundunar 'yan sandan jihar Akwa Ibom ta bayyana wasu 'yan ta'adda guda 16 da ta kama, ciki hadda wani mutum mai suna Essien Okon, wanda ake zargin ya kashe danshi mai suna Joseph, wanda ke da shekaru 12 a duniya...

'Yan bindiga sun kai hari jihar Jigawa
'Yan bindiga sun kai hari jihar Jigawa
daga  Mudathir Ishaq

Mun samu rahoton wasu 'yan bindiga sun kai wani muummunan hari kauyen Abaya da ke kan hanyar Wurma a karamar hukumar Dutse, babban birnin jihar Jigawa. 'Yan bindigar, da su kai harin kauyen a jiya Laraba, sun harbe mutane kusan...