Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Wani yaro ya mutu yayin da yaje wanka kogi a jihar Kano
Wani yaro ya mutu yayin da yaje wanka kogi a jihar Kano
daga  Mudathir Ishaq

Wani yaro dan shekara goma a duniya, mai suna Shu'aibu Musa, ya mutu a ruwa yayin da yaje yin wanka a wani kogi mai suna "Ramin Tasiu" a hanyar Sheika da ke karamar hukumar Kumbotso cikin jihar Kano...

Wata mata ta farfado daga doguwar suma ta tsawon shekara 27
Wata mata ta farfado daga doguwar suma ta tsawon shekara 27
daga  Mudathir Ishaq

Wata mata yar kasar UAE ta farfado bayan wata doguwar suma da tayi a shekara ta 1991. Munira Abdulla ta samu mummuna rauni a kwakwalwarta bayan wata hatsarin mota data yi shekaru 28 da suka wuce a birnin Al Ain.

Yadda na koyawa Sanata Kwankwaso siyasa a kasar nan
Yadda na koyawa Sanata Kwankwaso siyasa a kasar nan
daga  Mudathir Ishaq

Kwamishinan raya karkara na jihar Kano, Dr Musa Iliyasu Kwankwaso, ya yi ikirarin cewa shine wanda ya fara shigo da tsohon gwamnan Kano kuma Sanatan Kano ta tsakiya na yanzu, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso siyasa a kasar nan, duk...

Arewancin Najeriya da cigaban kasar nan
Arewancin Najeriya da cigaban kasar nan
daga  Mudathir Ishaq

Alhaji Aliko Dangote wanda yake shine mutum na farko a jerin attajiran Afrika yayi magana akan matsalar yankin nashi. Kungiyar dattawan arewa itama tayi magana makamanciyar tashi sannan kuma Mai martaba Sarkin Kano Sanusi Lamido S

'Yan gari sun yi fito na fito da 'yan bindiga a jihar Katsina
'Yan gari sun yi fito na fito da 'yan bindiga a jihar Katsina
daga  Mudathir Ishaq

Mazauna unguwar Bello da ke karamar hukumar Kafur cikin jihar Katsina sunyi nasarar dakile wani hari da masu garkuwa suka kawo garin, inda ake zargin sun zo sace wani ne a garin, a kokarin dakile shirin 'yan ta'addar sun samu...