Hotunan: Yanzun nan shugaba Buhari ya isa jihar Borno

Hotunan: Yanzun nan shugaba Buhari ya isa jihar Borno

Jim kadan bayan an bayyana cewa ya tafi kasar Birtaniya, sai gashi majiyarmu LEGIT.NG ta samu labarin cewa yanzu haka shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa garin Maiduguri babban birnin jihar Borno.

Hotunan: Yanzun nan shugaba Buhari ya isa jihar Borno

Hotunan: Yanzun nan shugaba Buhari ya isa jihar Borno
Source: Facebook

Ku biyo mu za mu kawo muku cikakken labarin halin da ake ciki a jihar Borno, bayan saukar shugaban kasar nan ba da dadewa ba...

Hotunan: Yanzun nan shugaba Buhari ya isa jihar Borno

Shugaban kasa Muhammadu Buhari lokacin da yake sakkowa daga jirgi a jihar Borno
Source: Facebook

KU KARANTA: An kama mutanen da suka kashe 'yan sanda hudu da mata mai ciki

Hotunan: Yanzun nan shugaba Buhari ya isa jihar Borno

Shugaba Buhari a jihar Borno
Source: Facebook

A jiya ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai ziyara jihar Legas domin kaddamar da wasu ayyuka da gwamnan jihar ya yi.

Hotunan: Yanzun nan shugaba Buhari ya isa jihar Borno

Hotunan: Yanzun nan shugaba Buhari ya isa jihar Borno
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit Nigeria

Mailfire view pixel