Amurka ta soki Israel Katz bayan ya ce sojojin Isra’ila za su ci gaba da kasancewa a kudancin Lebanon, tana mai cewa hakan ya saɓa wa yarjejeniyar zaman lafiya.
Amurka ta soki Israel Katz bayan ya ce sojojin Isra’ila za su ci gaba da kasancewa a kudancin Lebanon, tana mai cewa hakan ya saɓa wa yarjejeniyar zaman lafiya.
Atiku Abubakar ya ce wani rahoton Amurka ya tabbatar da damuwarsa kan rashin cikakken bayani da gaskiya wajen tafiyar da kudaden gwamnatin Najeriya.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kimanin kwanaki biyar da suka gabata ne hukumar DSS ta gayyaci Ustza Idris zuwa ofishinta dake jahar Bauchi domin amsa wasu tambayoyi, sai dai daga nan kuma suka yi awon gaba dashi zuwa babban birnin ta
Kwakwa ta kasance daya daga cikin muhimman tsirran itatuwa masu zama a matsayin abinci da kuma magani na musamman. Sai dai jama’a da dama kan zubar da ruwan wannan itatuwa sakamakon rashin sanin amfani da fa’idarsa a jikin mutum.
Matasa daga yankin Batsari a jihar Katsina a jiya sun ce yan bindiga sun kashe mutane 14 a hanyar Batsari-Safana a jihar a ranar Litinin. Sun ce yan bindiga sun kuma kashe mutane 14 a hanyar Batsari-Safana a jihar a makon.
Ibrahim ya bayyana cewar 'yan bindigar sun sace mutane 24 ne amma daga baya suka sako 16 daga cikin su, "saboda sun gan su a wahale", sannan suka yi awon gaba da ragowar mutane 8. A cewar sa, bayan musayar kiran waya, 'yan bindiga
Wani mutumi musulmi ya yi magana game da auren wuri da ake yiwa yara kanana a arewacin Najeriya, sannan ya roki shugabanni da Malaman addinin Musulunci da su sanya baki akan matsalar...
Sabon Sarkin Bichi, Alhaji Aminu Ado Bayero, a ranar Laraba, 15 ga watan Mayu yayi bayani akan dalilinsa na amsar nadin da aka yi masa domin ya zama Sarki.
A wata hira da manema labarai suka yi da fitaccen jarumin fina-finan Hausan nan wato Adam A Zango, ya bayyana cewa ya yi matukar mamaki kuma yaji kunya sosai da har Ali Nuhu, wanda ya dauka a matsayin abin koyi, yaya...
Wani bincike da aka gabatar ya nu na cewa akwai wani gari a Najeriya da tunda aka kirkire shi basu taba samun wutar lantarki ba. A wata hira da manema labarai suka yi da mazauna garin, sun nuna rashin jin dadin su matuka da irin..
Legit.ng ta ruwaito a yayin jawabinsa, gwamnan yace wannan aikin na gwaji ne, saboda gwamnatinsa nada nufin karo wasu motoci domin zubasu akan manyan hanyoyin jahar Kano da dama don rage ma al’ummar Kano wahalhalun samun ababen ha
Labarai
Samu kari