Hana tsufa da wasu fa’idoji 10 da ruwan kwakwa ke dashi a jikin dan Adam
Kwakwa ta kasance daya daga cikin muhimman tsirran itatuwa masu zama a matsayin abinci da kuma magani na musamman.
Sai dai jama’a da dama kan zubar da ruwan wannan itatuwa sakamakon rashin sanin amfani da fa’idarsa a jikin dan Adam.
Masana amfanin ruwan kwakwa da likitoci sun yi kira ga mutane da su rika shan ruwan kwakwa saboda sindadororin inganta kiwon lafiya da gyara jiki da yake da shi.
Ga wasu daga cikin fa’idojin ruwan kwakwa a jikin dan adam:
1. Ruwan kwakwa na da matukar tasiri wajen hana tsufa da wuri
2. Ruwan kwakwa na da amfani sosai wajen kawar da cutar daji musamman dajin dake kama dubura da nono.
3. Yana taimakawa wajen kara karfin idon dan adam
4. Ruwan kwakwa na kawar da ciwon sanyin kashi
5. Shan ruwan kwakwa na rage kitse a jikin mutum mai kiba.
6. Yana kaifafa kwakwalwa.
7. Shan ruwan kwakwa na rage kiba a jiki.
KU KARANTA KUMA: Nadin sarakuna: Kwamishinan Ganduje yayi karin haske kan umarnin Kotu Read
8. Yana kara karfin gaban namiji.
9. Ruwan kwakwa na gyara fatar mutum.
10. Yana kara tsawon gashi.
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewa tare da mu.
Ga masu bukatar manhajar mu na Azumi a wannan wata mai albarka sai a bibiyi wannan shafi https://fb.gg/play/ramadan_ramadan
Asali: Legit.ng