Amurka ta soki Israel Katz bayan ya ce sojojin Isra’ila za su ci gaba da kasancewa a kudancin Lebanon, tana mai cewa hakan ya saɓa wa yarjejeniyar zaman lafiya.
Amurka ta soki Israel Katz bayan ya ce sojojin Isra’ila za su ci gaba da kasancewa a kudancin Lebanon, tana mai cewa hakan ya saɓa wa yarjejeniyar zaman lafiya.
Atiku Abubakar ya ce wani rahoton Amurka ya tabbatar da damuwarsa kan rashin cikakken bayani da gaskiya wajen tafiyar da kudaden gwamnatin Najeriya.
A lokacin da mafi yawancin iyaye suke ta faman Allah-Allah wurin ganin su tura 'ya'yan su mata dakin mazajensu domin gujewa yaran fadawa sharrin zamani wurin lalacewar tarbiyya, sai kwatsam wata budurwa mai amfani da shafin...
Jami'an yadda labarai na hukumomin, Malam Yunusa Abdullahi da Muhammad Lawal sun bayyana hakan ne a cikin sanarwar da suka fitar a Kaduna da Abuja. Sanarwar ta ce Cibiyar Kula da Aikin Hajji na Kasa ta amince da N1, 549,297.09 a m
Sheikh Nuhu Sharubutu, wanda ya kasance babban limamin kasar Ghana mai shekara 100, ya bayyana cewa limamin cocin da yayi masa fatan mutuwa ya nemi yafiyarsa.
Mutumin da ya ke da karen, ya bayyana cewa karen nasa wanda ya sanyawa suna Ping Pong, ya binciko jaririn ne a daidai lokacin da ya ke tona wani rami a wani fili, yana cikin tona ramin ne sai ya hango kafar jaririn...
Marigayi tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi I wanda ya yi mulkin shi daga shekarar 1905 zuwa 1990, kaka ga Sarkin Kano na yanzu, Mai Martaba Muhammadu Sanusi II, ya yi mulki na shekaru biyar ne kawai, daga baya aka takura shi...
A wata hira da ya yi da manema labarai fitaccen jarumin fina-finan Hausan nan Adamu Zango ya bayyana cewa saura kiris ya rage da ya auri Nafisa Abdullahi da Fati Washa, kafin daga baya abubuwa suka sauya...
Sabanin rade-radin da ke yawo cewa tsohon shugaban kasa a mulkin soja, Janar Ibrahim Babangida ya mutu, an tabbatar da cewar yana nan da ransa cikin koshin lafiya. Wata jaridar yanar gizo ta wallafa a ranar Juma’a cewa ya mutu.
A ranar Alhamis 16 ga watan Mayun 2019 ne Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari da tawagarsa suka isa birnin Madina na kasar Saudiyya domin gudanar da ibadar Umrah a cikin watan Ramadan mai cike da albarka. Shugaban kasar ya s
Gwamnan jihar Plateau, Simon Lalong ya zama shugaban kungiyar geamnonin arewa na wasu shekaru hudu masu zuwa. Takwarorinsa ne suka zabe shi a lokacin taron kungiyar gwamnonin arewa wanda ya gudana a Kaduna a ranar Juma’a.
Labarai
Samu kari