Atiku Abubakar ya ce wani rahoton Amurka ya tabbatar da damuwarsa kan rashin cikakken bayani da gaskiya wajen tafiyar da kudaden gwamnatin Najeriya.
Atiku Abubakar ya ce wani rahoton Amurka ya tabbatar da damuwarsa kan rashin cikakken bayani da gaskiya wajen tafiyar da kudaden gwamnatin Najeriya.
Lauya Timothy Tugbiyele ya bukaci Davido ya nemi afuwar Gwamnan jihar Edo, Sanata Monday Okpebholo, kan wallafa sakamakon WAEC da ake zargin nasa ne.
Rahotanni sun bayyana cewar wasu 'yan bindiga sun kai wasu kauyuka dake karkashin karamar hukumar Birnin Magaji tare da kashe mutane 18. Kauyun mu da majiyar mu ta lissa an kai harin sune kamar haka; Garin Kaso, Garin Kokiya, Gari
A cewar majiyar, an kashe mutane 11 a garin Sabon Layin Galadima dake karkashin karamar hukumar Faskari, yayin da aka kashe mutane biyar a Mara Zamfarawa dake karamar hukumar Dan Musa tare da sace dabbobi da dama. Gidan Talabijin
Bayan sun kare a mataki na uku da maki 19 tsakaninsu da zakarun gasar La Ligar ta bana wato Barcelona. Kocin kungiyar Zinedine Zidane na kokarin gina sabuwar tawaga domin fuskantar kalubalen dake tafe.
“ Farashin shinkafar da muka kama a kasuwa ya kai naira miliyan 8. Amma dai bashi bane abin dubawa a nan, durkeshewar tattalin arzikin da fasa kwaurin ke haifarwa kasar mu shi ne abin dubawa. Yana kara baza yaduwar rashin aikinyi,
Wata majiyar da ta shaidawa wakilinmu yadda lamarin ya faru tace, ‘yan bindigan sun kawo wannan harin ne a saman babura inda suka kashe dimbin mutanen da ba su san hawa ba balle sauka.
Mun ji cewa wata kungiya mai suna CNM ta zargi tsohon Shugaban kasa Obasanjo da kokarin tada fitina a Najeriya. Kungiyar ta fadi yadda Obasanjo ke neman hada Kiristoci da Musulmai rikici.
Kwamishinan 'yan sanda a jihar Adamawa, Adamu Audu Madaki, ya tabbatar da cewar rundunar 'yan sanda ta tsare wata ungulu da jama'a ke zargi a jihar. Kwamishinan ya bayyana cewar an tsare ungulun ne biyo bayan korafin da jama'a suk
Rahotanni sun ce Ebiweni da dauki rayuwarsa ne ta hanyar tsunduma kansa cikin wani rafi da ke kusa da jami'ar a Amassoma da ke kudancin garin Ijaw sakamakon fadi jarabawa da ya yi. Kimanin dalibai 50 cikin 169 da suka rubuta jarab
Don haka muka kawo muku wasu daga cikin fitattun jarumai mata guda shida da suka yi suna a harkar Fim amma basu da mazaje, kamar yadda majiyar Legit.ng ta ruwaito,
Labarai
Samu kari