Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Hukumar EFCC ta damke wasu yan danfara 27 a jihar Ibadan
Hukumar EFCC ta damke wasu yan danfara 27 a jihar Ibadan
daga  Mudathir Ishaq

Ofishin Hukumar yaki da cin hancin da rashawa (EFCC) na Ibadan ya kama wasu mutane 27 da ake zarginsu da yin danfara ta hanyar amfani da yanar gizo. An kamasu ne tare da wasu mata hudu da ake tunanin yan matansu ne.

Amurka ta sanya dokar dandake masu lalata da kananan yara
Amurka ta sanya dokar dandake masu lalata da kananan yara
daga  Aisha Musa

Rahotanni sun kawo cewa an kafa sabuwar doka a jihar Alabama da ke kasar Amurka akan duk mutumin da aka kama da laifin lalata da kananan yara. Hukuncin shine za a yi wa wanda aka kama da laifi dandaka, ta hanyar bashi magani.