Donald Trump ya ce Amurka ce ke da cikakken iko kan Mashigar Hormuz, yayin da Iran ta ce ba za ta buɗe mashigar ba sai Washington ta sauya matsayinta.
Donald Trump ya ce Amurka ce ke da cikakken iko kan Mashigar Hormuz, yayin da Iran ta ce ba za ta buɗe mashigar ba sai Washington ta sauya matsayinta.
Kungiyar ECOWAS ta buɗe shafin neman tallafin $65,000 ga sababbbin kamfanoni, inda ‘yan Najeriya za su iya nema kafin ranar 31 ga Agustan shekarar 2026.
A wani jawabi da Abubakar Dakingari, babban sakataren yada labaran gwamnan jihar Kebbi, ya fitar, ya ce Malamin ya mutu ne ranar Alhamis a Birnin Kebbi, bayan wata gajeriyar jinya. A cewar Dakingari, gwaman jihar Kebbi, Abubakar
Rahotanni sun nuna cewa akalla mutane 96 aka kashe sannan aka yi garkuwa da wasu da dama a fadin kasar nan a cikin makon da ya gabata. An tattaro cewa mafi yawan mutanen da aka kashe sun kasance yan fararen hula ne.
Mata kenan: Wani sabon bincike da aka gudanar ya bayyana cewa kashi daya bisa uku na yanmata na fita zance da samari saboda abincin bati.
A cewar jawabin da babban mai taimakawa gwamnan jihar a bangaren yada labarai da sanarwa, Ismaila Uba Misilli, ya fitar a ranar Litini, ya ce aikin kwamitin da sarkin zai jagoranta shine yin aiki tare da hukumar jin dadi da walwal
Ahmed Lawan Mirwa da Auwalu Isah Bello sun zama kakakin majalisa da mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar Yobe na bakwai a karkashin inuwar jam’yyar, All Progressive Congress (APC).
Yaki gadan-gadan na cigaba da kunno kai tsakanin Amurka da Iran yayinda wasu kasashe masu karfin mulkin soja sun fara nuna wadanda zasu taimakawa.
Rahotanni sun kawo cewa an kashe mutane uku yayida aka yi garkuwa da kimanin mutane 20 biyo bayan sabon harin da aka kai karamar hukumar Maradun da ke jihar Zamfara. Mutane da dama sun jikkata sannan anyi fashin dabbobi 500.
Gomna da yaran sa sun yi kaurin suna wajen sace mutane tare da yin garkuwa da su a yankin kananan hukumomin Batsari, Safana da Jibia, inda dakarun soji su ka kama su yayin wani atisaye a cikin watan Yuni, 2019. Da ya ke tabbatar
Dakarun sojin sun fafata da 'yan ta'addar ne a lokacin da suka raka ayarin motocin 'yan kasuwa a kan hanyarsu ta zuwa kauyen Wala da makwabtan kauyuka. Mayakan da ke cikin matsanancin bukatar kayan abinci da ragowar kayan amfani
Labarai
Samu kari