Jagoran wadanda ake zargi, Kanal Mohammed Ma’aji ya bayyana yadda aka fara shirin kifar da gwamnatin Tinubu tun 2023 da dalilan da suka sa aka farfado da shi a 2024.
Jagoran wadanda ake zargi, Kanal Mohammed Ma’aji ya bayyana yadda aka fara shirin kifar da gwamnatin Tinubu tun 2023 da dalilan da suka sa aka farfado da shi a 2024.
Masu bukatu na musamman, wadanda aka fi sani da nakasassu sun bayyana damuwarsa ga yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mayar dasu saniyar ware wajen nada sabbin ministocin gwamnatinsa.
Wata babbar kotun majistri dake zamanta a garin Kaduna ta bada umarnin garkame wani katon banza dake sana’ar leburanci, Abubakar Mohammed a gidan Kurkuku sakamakon gurfanar dashi da aka yi a gabanta kan zarginsa da yi ma wata yari
Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila a ranar Alhamis, 25 ga watan Yuli ya sanar da sunayen kamitocin majalisar. Abun mamaki sai gashi babu sunan babban dan kashenin Gbajabiamila, Abdulmumin Jibrin cikin shugabannin kwamiti
Hukumar shirya jarrabawar kammala karatun sakandire a yankin Yammacin Afirka, WAEC (West African Examination Council), ta saki sakamakon jarrabawar bana da aka gudanar a tsakanin watan Mayu da Yunin 2019.
A ranar Laraba 24 ga watan Yulin 2019 Boris Johnson, ya zamto Firaiministan kasar Birtaniya na 77 a tarihi inda a halin yanzu kasar ke da tsaffin firai ministoci 76 kamar yadda gwamnatin kasar ta kaddamar a shafinta na yanar gizo.
Masana'antar Kannywood Allah ya albarkaceta da kyawawan mata kimanin guda dari biyar na yankin nahiyar arewa, wadanda suke da kwazo, ilimi da kuma sura ta jiki. Wannan ne yasa muka gabatar da wani bincike domin gano muku...
Mahaifiyar Leah ta jadadda kira ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari da yayi duk abunda ya kamata domin ceto ‘yarta, kamar yadda take kuma rokon mutanen da ke rike da ‘yarta da su sake ta ba tare da takunkumi ba.
A wani rahoto da muka samu a shafin jaridar Hausa Trust ya bayyana yadda shahararren jarumin wasan Hausan nan na masana'antar Kannywood, Alhaji Tanimu Akawu, wanda ya bayyana cewa yanzu haka ya kai kimanin shekaru 18...
Ofishin Mai Bawa Shugban Kasa Shawara kan Harkokin Tsaro, ONSA ta sanar da cewa sojojin 159 troops sun ragargaza hanyoyin safarar kayayyaki da 'yan kungiyar ta'adda na ISWAP ke amfani da shi. Mai magana da yawun ONSA, Mista Danjum
Labarai
Samu kari