Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Real Madrid ta fada wa James zai cigaba da zama a kulob din
Real Madrid ta fada wa James zai cigaba da zama a kulob din
daga  Mudathir Ishaq

James dan asalin kasar Columbia, zai dawo kulob dinsa na Real Madrid bayan ya kwashe kakar wasa biyu a mazaunin dan aro a kasar Jamus inda ya takawa kulob din Bayern Munich leda. A shekarar 2014 Real Madrid ta saye kan kudi miliya

Falala 11 na kwanaki goman farko na wata Dhul-Hajji
Falala 11 na kwanaki goman farko na wata Dhul-Hajji
daga  Abdul Rahman Rashid

A yau 28 ga watan Dhul Qa'adah, 1440 bayan hijran manzon Allah (SAW) daga Makkah zuwa Madina, Legit.ng a kawo muku falalar kwanaki goman farko a cikin watan Dhul Hajji da ake tunkara da kuma ayyukan ibadan da zaku iya yi domin rib

Boko Haram ta kashe mutane da dama a harin da ta kai a Jakana
Breaking
Boko Haram ta kashe mutane da dama a harin da ta kai a Jakana
daga  Aminu Ibrahim

'Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun kai hari a kauyen Jakana da ke karamar hukumar Konduga na jihar Borno a daren jiya kamar yadda wasu jami'an tsaro na sa kai tabbatar. An ce harin ya faru ne misalin karfe 6.30 na yamma a kan t