Rundunar Yansanda ta saki lambobin wayoyin masu magana da yawunta na jahohi 36
Rundunar Yansandan Najeriya ta saki jerin lambobin wayoyin jami’an hulda da jama’a na rundunar dake dukkanin jahohin Najeriya 36 tare da babban birnin tarayya Abuja domin kai rahoto kai tsaye ba tare da bata lokaci ba.
Kaakakin rundunar Yansandan Najeriya, DCP Frank Mba ne ya fitar da wadannan lambobi, inda yace sun saki wadannan lambobi ne domin tabbatar da tsaron lafiya da dukiyoyin jama’a, ga dai lambobin nan kamar yadda ya fitar:
KU KARANTA: Hukumar EFCC ta kai farmaki gidan tsohon gwamnan Zamfara Abdul Aziz Yari
DCP Frank Mba: 08038375844
Mataimakin kaakaki na rundunarYansandan Abuja: CSP Adeniran Aremu 08034727873
Shugaban sashin korafe korafe na hedikwatar Yansanda: CSP Ngozi Nkwoma 07056792065/08034050984
Abia: DSP Geoffrey Ogbonna 08039148294
Adamawa: SP Othman Abubakar 08089671314, 08036245920
Akwa Ibom: SP Odiko Mcdon 08033380470
Anambra: SP Haruna Mohammed 08060970639
Bauchi: DSP Kamal Datti Abubakar 08034656568
Bayelsa: SP Butswat Asinim 08032789712/08086642926
Benue: DSP Anene Sewuese Catherine 08032845555
Cross River: DSP Irene Ugbo 08068559326
Delta: DSP Onome Onovwakpoyeya 08130826008
Enugu: Amaraizu Ebere 08038829086/08123822894
Ebonyi: DSP Odah Loveth 08036230968
Edo: DSP Chidi Nwabuzor 08033726625
Ekiti: DSP Ogu Caleb Ikechukwu 08035998410
FCT: DSP Anjugurijesse Manzah 08133379980
Gombe: SP Obed Mary Malum 08036057828
Imo: SP Ikeoku Godson Orlando 07034714499
Jigawa: SP Jinjiri Abdu 08065670314/08054384759
Katsina: SP Gambo Isa 08065737489, 08076666207
Kaduna: DSP Yakubu Sabo 08069298508
Kogi: DSP William Ovye Aya: 08107899269
Kano: DSP Abdulahi Haruna: 08105359575
Kebbi: DSP Mustapha Suleiman: 08035868719/08129134085
Kwara: DSP Ajayi Okasannmi Jeffrey: 08032365122/08081763132
Lagos: DSP Bala Elkana: 07063116303
Nasarawa: DSP Ismael Usman: 07031963217
Niger: DSP Abubakar Daninna: 08064958740
Ogun: DSP Abimbola Oyeyemi: 08123822910 08034241238
Oyo: SP Fadeyi Olugbenga: 08035632410
Ondo: DSP Femi Joseph: 08060159998
Osun: SP Odoro Folashade 08035384448/08075637757
Plateau: DSP Tyopev Mathias Terna 08063503207
Rivers: DSP Omoni Nnamdi 08033396538
Sokoto: ASP Mohammed Sadiq 08065633038
Borno: ASP Usman Sadiq Usmobik 08039659139, 08020932351
Taraba: ASP David Misal 08067426392
Yobe: ASP Abdulmalik Abdulhafeez 08066947487
Zamfara: DSP Muhammad Shehu 08091914752
Ku biyo mu a https://facebook.com/legitnghausa
ko a http://twitter.com/legitcomhausa
KU LATSA: Hanyar sauko da sabuwar manhajar jaridar Legit.com Hausa cikin sauki
Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.com
Sanarwa na musamman: Shafin NAIJ Hausa ya koma Legit Hausa
Asali: Legit.ng