Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Abun mamaki: Yaro dan shekaru 7 a duniya da fashi
Abun mamaki: Yaro dan shekaru 7 a duniya da fashi
daga  Aisha Khalid

Yara biyu, daya mai shekaru 7, dayan mai shekaru 12 sunyi barazanar kashe wata mata mai shekaru 60 a yunkurinsu na kwace motarta, kamar yadda jaridar mail online ta ruwaito. A halin yanzu 'yan sanda ma neman yaran ido rufe...

Tirkashi: Mai gida ya sanya wa matarsa wuta a Ondo
Tirkashi: Mai gida ya sanya wa matarsa wuta a Ondo
daga  Mudathir Ishaq

Jami’an yan sandan jihar Ondo sun kama wani mutum mai suna Ojo Daniyan, kan zargin aikata kisan kai. An zargi Daniyan da cinna wa matarsa, Dorcas wuta a hanyar Irese, Akure, jihar Ondo, a ranar Asabar, 14 ga watan Satumba.