Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Gwamnoni 9 sun hallarci daurin auren 'yar Matawalle (Hotuna)
Breaking
Gwamnoni 9 sun hallarci daurin auren 'yar Matawalle (Hotuna)
daga  Aminu Ibrahim

Gwamnoni tara da tsaffin gwamnoni da dama suna daga cikin wadanda suka hallarci daurin auren 'yar gwamnan jihar Zamfara, Ruqayya Matawalle a ranar Asabar a garin Maradun. Gwamonin sun hada da gwamnan Sokoto, Aminu Tambuwal; gwamna

Abin mamaki: Wata gwamnatin jiha ta gyara tituna da kankare
Abin mamaki: Wata gwamnatin jiha ta gyara tituna da kankare
daga  Aisha Khalid

Rahoto ya nuna cewa gwamnatin jihar Anambra ta yi amfani da kankare wajen facin titi. Amma tambayar a nan itace, anya titin zai yi karko? Kuma menene dalilin amfani da kankare a maimakon kwalta da kowa yasan ana amfani da...