Gwamna Ademola Adeleke ya kai EFCC ƙara kan daskarar da asusun Osun, yana neman diyyar Naira biliyan biyu da umarnin kotu na cire takunkumin da aka sanya.
Gwamna Ademola Adeleke ya kai EFCC ƙara kan daskarar da asusun Osun, yana neman diyyar Naira biliyan biyu da umarnin kotu na cire takunkumin da aka sanya.
ECOWAS ta buɗe neman shiga shirin horas da matasa masu digiri na 2027, inda ƴan Najeriya masu shekaru 32 zuwa ƙasa za su iya samun aikin shekara daya.
A kusan karon farko biki ya hada Kwankwaso da Jigon APC da wani Babban Gwamnan APC da Tsohon Sanata Kwankwaso inda Gwamnan ya rungume Kwankwaso a gidan biki a Legas.
Gwamnatin Buhari za ta maidawa Kamfanin wutan Yola kudinsu a hannu bayan kishin-kishin na dakatar da lasisin kamfanonin wutan. Buhari zai sallami DisCos din ne a shekarar 2020.
Akalla yan bindiga 58 sun rasa raukansu a hannun sojoji a jihar Zamfara yayinda Sojoji hudu suka rasa rayukansu kuma 4 sun jikkata a makon da ya gabata.
Jama'ar cikin sun firgita duk da matukin jirgin ya yi kokarin kwantar musu hankali. Ana cikin jirgin jugum-jugum kawai sai wani mutum ya yi Allan-baku ya fada cikin ruwan. Nan da nan sai jama'a suka jirkita zuwa bangare daya na ji
Kama yadda yake a kowace kasa da take da tarin wayewa da cigaba a fannin lamuran rayuwa, akan shirya gasa iri daban-daban ta yadda mutane za su fito su nuna bajintarsu. Harma wasu lokutan sai ka ga an sanya manyan kyaututtuka kan
Hukumar yan sandan jihar Nasarawa ta damke wani matashi mai sune Ahmed Abdullahi kan laifin dabawa matar mahaifinsa karfe har lahira.
Binciken manazartar kayan ci da sha wato Nutritionist ya tabbatar da cewa ta'ammali da tafarnuwa na da matukar amfani wajen inganta kiwon lafiyar dan Adam. Cikin alfanun cin tafarnuwa akwai kara karfin kuzari ga ma'aurata.
A cikin wani zancen da shugaban NBA reshen jihar Onitsha ya fitar game da lamarin, Ozoemena Erinne ya ce kungiyarsu ta dauki matakin ganin cewa hukumar ‘yan sanda ta hukunta jami’an da suka aikata wannan danyen aiki.
Da yawan mutane su na da masaniyar amfani gwanda ga lafiyar su sai dai 'yan kalilan ne suke da ilimi akan alfanin ganyen itaciyar Gwanda. Ganyen ya na dauke da sunadarai dake kawar da cututtuka irin su ciwon daji da makamantansu.
Labarai
Samu kari