Kalli hotunan budurwar da ta cinye gasar wacce tafi kowa kyau a Najeriya a 2019

Kalli hotunan budurwar da ta cinye gasar wacce tafi kowa kyau a Najeriya a 2019

Kama yadda yake a kowace kasa da take da tarin wayewa da cigaba a fannin lamuran rayuwa, akan shirya gasa iri daban-daban ta yadda mutane za su fito su nuna bajintarsu. Harma wasu lokutan sai ka ga an sanya manyan kyaututtuka kan gasa, ta yadda duk wanda yayi nasarar lashewa zai kwashi garabasa.

Wasu gasa akan yi su duk shekara, yayinda wasu kan zo lokaci bayan lokaci. Daga cikin wadannan irin gashesheniyar akan sanya akan karatu, kwalliya, ko kuma kyau da dai sauransu.

Ba a bar kasar Najeriya ba a baya wajen shiryawa da kuma shiga irin wannan gasa. A yanzu haka an gudanar da kasar wacce tafi kowa kyau a Najeriya a shekarar 2019.

Miss Nyekachi Douglas, wacce ta fito daga jihar Rivers ce ta lashe gasar wacce tafi kowa kyau a Najeriya a wannan shekarar ta 2019.

KU KARANTA KUMA: Innalillahi wa’inna illaihi raji’un: Yadda uwa da yaranta su 3 suka mutu a lokaci guda

Douglas tayi nasarar doke mutane 36 da suka shiga wannan gasa, inda aka nada mata kanbun sarauniyar kyau, wanda ya gudana a jihar Bayelsa.

Ga hotunan nata a kasa:

Kalli hotunan buduwar da ta cinye gasar wacce tafi kowa kyau a Najeriya a 2019
Kalli hotunan buduwar da ta cinye gasar wacce tafi kowa kyau a Najeriya a 2019
Asali: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel