Jerin sunayen ’ya’yan marigayi Sarkin Kano Alhaji Dr. Ado Bayero guda 62

Jerin sunayen ’ya’yan marigayi Sarkin Kano Alhaji Dr. Ado Bayero guda 62

Idan ana kwatancen Sarki a nahiyar Afrika dole ne a sanya tsohon Sarkin Kano marigayi Alhaji Dr. Ado Bayero saboda irin sunan da yayi a duniya ta fannin sarauta, ilimi iya mulki da kuma nuna izza ta mulki.

Marigayi Alhaji Dr. Ado Bayero yana daya daga cikin Sarakunan Kano da suka jima a gadon mulki kafin rasuwar shi.

An haifi marigayi Ado Bayero a ranar 25 ga watan Yulin shekarar 1930, inda ya kuma koma ga mahaliccinsa a ranar 6 ga watan Yunin shekarar 2014.

Marigayin ya rasu ya bar 'ya'ya da dukiya masu tarin yawa, hakan ne ma yasa muka ce bari mu nemo sunayen 'ya'yan sarkin domin ilimantar da masu karatu.

KU KARANTA: Mahaifina sai yayi zina dani a kowanne zangon karatu kafin ya biya min kudin makaranta

Ga dai jerin sunayen a kasa:

Maza:

1. Alhaji Sanusi Ado Bayero

2. Alhaji Aminu Ado Bayero

3. Alhaji Nasiru Ado Bayero

4. Alhaji Ahmad Ado Bayero

5. Alhaji Bashir Ado Bayero

6. Alhaji Mahmoud Ado Bayero

7. Alhaji Ibrahim Ado Bayero

8. Alhaji Shehu Ado Bayero

9. Alhaji Abdullahi Ado Bayero

10. Alhaji Bello Ado Bayero

11. Alhaji Ali Ado Bayero

12. Alhaji Abbas Ado Bayero

13. Alhaji Inuwa Ado Bayero

14. Alhaji Usman Ado Bayero

15. Alhaji Kabiru Ado Bayero

16. Alhaji Umar Ado Bayero

17. Alhaji Tijjani Ado Bayero

18. Alhaji Auwalu Ado Bayero

19. Alhaji Ado Ado Bayero

20. Alhaji Sani Ado Bayero

21. Alhaji Salisu Ado Bayero

22. Alhaji Abdullahi Ado Bayero

23. Alhaji Sadiq Ado Bayero

24. Alhaji Zubairu Ado Bayero

25. Alhaji Ismail Ado Bayero

26. Alhaji Zakari Ado Bayero

27. Alhaji Abubakar Ado Bayero

28. Rabiu Ado Bayero

29. Alhaji Yusuf Ado Bayero

30. Alhaji Mustapha Ado Bayero

Mata:

31. Aishatu Ado Bayero

32. Hasiya Ado Bayero

33. Maryam Ado Bayero

34. Rukayyah Ado Bayero

35. Zainab Ado Bayero

36. Saratu Ado Bayero

37. Sadiya Ado Bayero

38. Khadija Ado Bayero

39. Hajara Ado Bayero

40. Nafisatu Ado Bayero

41. Aishatu Ado Bayero

42. Saudatu Ado Bayero

43. Mariya Ado Bayero

44. Ummal Kaltime Ado Bayero

45. Saude Ado Bayero

46. Amina Ado Bayero

47. Saadatu Ado Bayero

48. Aisha Ado Bayero

49. Asma’u Ado Bayero

50. Salamatu Ado Bayero

51. Hauwa Ado Bayero

52. Rabi Ado Bayero

53. Yahanasu Ado Bayero

54. Saudat Ado Bayero

55. Hafsat Ado Bayero

56. Fati Ado Bayero

57. Maimuna Ado Bayero

58. Bilkisu Ado Bayero

59. Zahra’u Ado Bayero

60. Aminatu Ado Bayero

61. Sakina Ado Bayero

62. Ummal Khair Ado Bayero

Muna yi mishi addu'ar Allah ya jikanshi ya gafarta masa, mu kuma idan ta mu ta zo ya saka mu cika da imani.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel