Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Allah ya yi wa tsohon ɗan majalisar dokokin tarayya rasuwa
Breaking
Allah ya yi wa tsohon ɗan majalisar dokokin tarayya rasuwa
daga  Aminu Ibrahim

A jiya Laraba ne kakakin majalisar dokokin Najeriya, Femi Gbajabiamila ya sanar da rasuwar wani tsohon dan majalisar, Tony Okey. Gbajabiamila ya sanar da hakan ne a zaman zauren majalisar, ya ce Tony Okey yana daga cikin 'yan maja

Rusau: Hotunan gidajen da KASUPDA ta rushe a Kaduna
Rusau: Hotunan gidajen da KASUPDA ta rushe a Kaduna
daga  Mudathir Ishaq

Hankulan mazauna birnin Kaduna sun tashi, sakamakon rushe sama da gidaje 300 da cibiyar habaka birane ta jihar Kaduna (KASUPDA) ta yi. Wasu gidajen da aka rushe din ana kan ginasu ne, wasu daga ciki kuma an kammala har an tare.