A labarin nan, za a ji cewa jami'an rundunar ƴan sandan jihar Kano sun kai ɗauki a lokacin da ƴan bindiga su ka tare hanyar wasu matafiya da ke hanyar zuwa Filato.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an rundunar ƴan sandan jihar Kano sun kai ɗauki a lokacin da ƴan bindiga su ka tare hanyar wasu matafiya da ke hanyar zuwa Filato.
Hukumar yaki da rashawa mai zaman kanta (ICPC) ta samu damar cafke Zachaeus Atte, tsohon kwamishinan aikin noma na jihar Kogi da ke Arewa ta tsakiya a najeriya. Kamar yadda hukumar ta sanar a wallafarta ta shafinta na tuwita, An y
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa kasar Amurka ta ce daga yanzu ba za ta kara bai wa baki 'yan kasashen waje da ke zuwa haihuwa cikinta izinin shiga kasar ba.
Shugabar kungiyar matan masana’artar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Hajiya Hauwa A. Bello, ta kare 'yan'uwanta jarumai mata wadanda ke zuwa yawon bude ido a kasashen waje, inda ta ce kallon da ake yi masu ba haka ba ne.
Ya kuma ce akwai shirin bayar da kulawa da magunguna kyauta da wadanda su kayi hatsari da wandanda ke bukatar taimakon gaggawa inda ya kara da cewa harkar lafiya ta shafi kowa saboda lafiyar yara ya danganta ne da lafiyar iyayensu
Kungiyar kwadago ta Najeriya a ranar Juma’a, 24 ga watan Janairu ta tabbatar da cewar mafi akasarin ma’aikatan Borno sun amshi albashinsu na watan Janairu 2020 da karin karancin albashi na 30,000 da Gwamna Babagana Zulum Umara ya
Jim kadan bayan kotun kolin Najeriya ta tabbatar da nasarar Gwamna Samuel Ortom a matsayin gwamnan jihar Benuwai, ya gangara coci don addu'a tare da godiya ga Ubangiji...
Wata matar aure ta koka da yanayin da ta ke ciki a gidan mijinta saboda damuwar da ta fada. Ta zargi fasto da yi wa mahaifar da danta na farko ya fito ciki, wani sihiri don kuwa har yanzu da ya kai shekaru biyu ba ya iya tafiya...
Wata matar aure a jihar Delta ta bada labarin cin amanar da mijinta wanda suka yi shekaru tara tare yayi mata. Matar mai suna Awele Ejiofor ta bayyana yadda...
Wata mata ta yi kira ga 'yammata masu masifar son abin duniya tare da ganin auren namiji mai kudi ne kadai mafita. Ta fallasa yadda ta cuci rayuwarta a kan wannan dabi'ar ta ta...
Labarai
Samu kari