Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Tashin hankali: Wani mutumi ya ciji kare ya mutu murus
Tashin hankali: Wani mutumi ya ciji kare ya mutu murus
daga  Mudathir Ishaq

Bayan tsohon shugaban kasa Mahama ya wallafa wani bidiyo wanda aka ga bera na fatattakar katuwar mage kuma mutane na fassara shi daban, sai ga bullowar wani lamari makamancin hakan a yankin Volta na kasar ya faru...

Lafiya jari: Amfani 10 da karas ke yi a jikin dan adam
Lafiya jari: Amfani 10 da karas ke yi a jikin dan adam
daga  Aminu Ibrahim

Binciken kimiyya ya bayyana cewa bayan karin dandano da karas yake karawa abinci yana kuma dauke da sinadarai masu yawa da suka hada da antioxidants, beta-carotene, alpha-carotene, lutein, potassium, vitamin C, vitamin A, fibre da

Yanzu-yanzu: An ceto 'yan matan Najeriya 30 daga kasar Mali
Breaking
Yanzu-yanzu: An ceto 'yan matan Najeriya 30 daga kasar Mali
daga  Aminu Ibrahim

Mata 30 ne 'yan Najeriya suka dawo daga kasar Mali bayan shekarun da suka dauka a can. Jaridar The Nation ta gano cewa wata kungiyar taimakon kai da kai ta kasashen duniya mai suna International Organization for Migration ce ta ta

Sai ka yi nadama bayan mulkinka - Kwankwaso ya yiwa Ganduje raddi
Sai ka yi nadama bayan mulkinka - Kwankwaso ya yiwa Ganduje raddi
daga  Abdul Rahman Rashid

Tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon Sanata, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa tsoron abokin tafiyarsa, gwamna Abdullahi Umar Ganduje, da mabiyansa ba tantama za suyi nadama bayan karewar wa'adinsa matsayin gwamna.

Neman halas: Namiji ya yi basaja a matsayin mace don ya samu aiki
Breaking
Neman halas: Namiji ya yi basaja a matsayin mace don ya samu aiki
daga  Aminu Ibrahim

Wata kotu mai daraja ta farko da ke yankin Karu a Abuja ta yankewa wani yaro mai suna Chidera Sunday hukuncin shekaru biyu a gidan gyaran hali. Sunday mai shekaru 18 ya yi basaja ne inda ya bayyana a matsayin mace don ya samu aiki