Zulum ya ziyarci garin Auno, inda Boko Haram suka kashe mutane, sace mutane da kona dukiyoyi (Hotuna)

Zulum ya ziyarci garin Auno, inda Boko Haram suka kashe mutane, sace mutane da kona dukiyoyi (Hotuna)

Yan ta'addan Boko Haram sun hallaka mutane tara yayinda sukayi garkuwa da fasinjoji da dama a hanyar Maiduguri-Damaturu a ranar Lahadi, 9 ga watan Febrairu, 2020.

An kai wannan hari ne misalin karfe 9:50 na daren Lahadi a karamar hukumar Konduga ta jihar Borno.

Bisa jawabin idanuwan shaida, yan ta'addan sun kona motoci 17 da dukiyoyin miliyoyin naira.

Shahrarren dan Jarida, Babajide Otitoju, ya laburta cewa kimanin mutane 20 aka hallaka kuma akayi awon gaba da mutane da yawa.

A yau, gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya kai ziyarar jaje garin Auno inda da bannar ta faru.

Kalli hotunan ziyarar:

Gwamna Zulum ya ziyarci garin Auno, inda Boko Haram suka kai hari jiya (Hotuna)
Hoto mallakar BCW
Asali: Facebook

KU KARANTA: Badakalar N150bn: EFCC ta haramtawa tsohon gwamnan Abia da yaransa biyu fita daga Najeriya

Gwamna Zulum ya ziyarci garin Auno, inda Boko Haram suka kai hari jiya (Hotuna)
Gwamna Zulum ya ziyarci garin Auno, inda Boko Haram suka kai hari jiya (Hotuna)
Asali: Facebook

Gwamna Zulum ya ziyarci garin Auno, inda Boko Haram suka kai hari jiya (Hotuna)
Gwamna Zulum ya ziyarci garin Auno, inda Boko Haram suka kai hari jiya (Hotuna)
Asali: Facebook

Gwamna Zulum ya ziyarci garin Auno, inda Boko Haram suka kai hari jiya (Hotuna)
Gwamna Zulum ya ziyarci garin Auno, inda Boko Haram suka kai hari jiya (Hotuna)
Asali: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel