Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Fusatattun matasa sun kone motocin 'yan sanda kurmus a Jigawa
Breaking
Fusatattun matasa sun kone motocin 'yan sanda kurmus a Jigawa
daga  Mudathir Ishaq

Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da cewa an kone motar sintirinta wacce ta kashe wata mai tsallaka titi mai suna Hauwa Danladi-Turis. Motar ta raunata mutane hudu a karamar hukumar Malammadori ta jihar.

Malami ya bayyana hanyar shawo kan rikicin manoma da makiyaya
Breaking
Malami ya bayyana hanyar shawo kan rikicin manoma da makiyaya
daga  Aminu Ibrahim

Ministan shari’a na Najerriya, Abubakar Malami, SAN yace rikicin manoma da makiyaya a kasar nan yana bukatar dabara ne wajen shawo kan sa, kamar yadda jaridar The Punch ta ruwaito. Antoni Janar din ya sanar da hakan ne a ranar Asa