Fadar shugaban kasa ta yi martani mai zafi ga Alhaji Atiku Abubakar kan daukar hayar kamfanin da ya kai bayanan kwace kadarorin Shugaba Bola Tinubu a Amurka.
Fadar shugaban kasa ta yi martani mai zafi ga Alhaji Atiku Abubakar kan daukar hayar kamfanin da ya kai bayanan kwace kadarorin Shugaba Bola Tinubu a Amurka.
Majalisar Oyo ta amince Gwamna Seyi Makinde ya tafi hutu 10 ga Agusta zuwa 11 ga Satumba, yayin da mataimakinsa Bayo Lawal zai jagoranci harkokin gwamnatin jihar.
Wata kudurin doka dake gaban Sanatocin Najeriya a majalisar dattawa ta bukaci gwamnatin tarayya ta dauki nauyin karatun tubabbun mayakan Boko Haram zuwa manyan jami’o’in kasashen waje domin su karo ilimi.
Sanata Shehu Sani yabayyana cewa azzaluman shuwagabanni ne suka gadar ma yankin Arewacin Najeriya bakin talauci da barace barace, don haka yace yin doka kadai ba zai warkar da talauci a yankin ba.
A karon farko, Musulman kasar Amurka sun samu daman kirar Sallah a bayyane ta hanyar amfani da na’aurar lasifika, watau amsa kuwwa, ba kamar yadda suka saba yi a baya a asirce a baya ba.
Wata mata wacce har yanzu ba a san kowacece ba ta rasa ranta bayan jerin kwanciyar da suka gama da masoyinta kuma dan sanda a Ado Ekiti, babban birnin jihar Ekiti.. Lamarin ya faru ne a dakin wacce ta rasun da ke titin Atayese a r
A yadda sanarwar ta nuna, cutar ta shafi wani dan kasar Italiya ne wanda yake aiki a Najeriya, wanda ya dawo daga birnin Milan ya shigo Legas a ranar 25 ga watan Fabrairu...
An kuma tabbatar cewa wasu karin mutane 106 sun kamu da cutar wadda hakan na nuna cewa jimlar wanda suka kamu da cutar ya kai 245 a kamar yadda mai magana da yawun hukumar Kianoush Jahanpour ya fadi yayin taron majalisar gwamnatin
Shugaba Muhammadu Buhari a jiya ya mika sakon ta'aziyya ga Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II bisa rasuwar kawunansa, Ambasada Ado Sanusi, Dan Iyan Kano. Buhari, cikin sanarwar da mai magana da yawunsa Garba Shehu ya fitar ya bayyan
Hukumar jin dadin alhazai NAHCON ta yi kira ga maniyyatan Hajjin bana da Umrah sun dakatad da duk wani shirye-shiryen ziyartar Makkah ko Madina har ila ma shaa’ llahu.
Ma’aikatar kiwon lafiyar kasar Iran ta yi sanarwa ranar Alhamis cewa an dauki wasu sabbin matakan dakile yaduwar cutar Coronavirus da ta addabi kasar cikin makon nan.
Labarai
Samu kari