Wani dan gwagwarmaya a Kano, Mujahid Mohammed Abdullahi ya shigar da ƙara kan Soja Boy kan batun martabar Kano, ya buƙaci a bar kotu ta yi aikinta.
Wani dan gwagwarmaya a Kano, Mujahid Mohammed Abdullahi ya shigar da ƙara kan Soja Boy kan batun martabar Kano, ya buƙaci a bar kotu ta yi aikinta.
Wani bidyon matasa biyu daga kasar Ghana ya jawo hankulan jama’a ta yadda suka dinga shanye lemuka a wani babban shago ba tare da an gano su ba. Matasan da har yanzu ba a san ko su waye ba sun bayyana ne a matsayin abokan juna...
Wanda ake zargin, Matthew Tokeme mai shekaru 50 ya shiga hannun ‘yan sanda a ranar Talata. An kama tsohon ma’aikacin a rundunar sojin saman Najeriya din tare da motar shi kirar Sienna wacce yake amfani da ita don fashi...
Bara dai wata irin dabi’ace ta tsayawa roko daga jama’a ba tare da an tashi an nemi na kai ba. Mutane da yawa sun mayar da bara sana’a kuma a ita suke samun na ci, sha da sutura...
Bukatar kafa cibiyar kula da gyaran tubabban ‘yan Boko Haram za ta samu kudin aiyukanta ne daga hukumar ilimin farko (UBEC) da kuma gidauniyar kudi ta ilimin manyan makarantu (TETFUND), The Punch ta ruwaito.
A wata bola da ke kan titin Kotu a Gyadi-Gyadi da ke birnin Kano, wakilin jaridar Daily Trust ya hadu da wani amajiri mai suna Auwal Mohammed Auwal wanda bai wuce shekaru 12 ba a duniya. Ya ce, "Tunda gwamnatin jiha ta hana mu yi
A wani taron wayar da kan jama'a a jihar, kwamandan da ke kula da yankin Funakaye na hukumar, Muhammad Alkali, ya ce matakin shaye shayen miyagun kwayoyi a tsakanin mata a Gombe ya karu ne daga jaraba ta al'ada zuwa kwayoyi zuwaga
Shugaban kamfanin Dangote, kuma mai kudi Afrika, Aliko Dangote ya kai ziyara ga abokin kasuwancinsa, Abdul Samad Rabiu, shugaban kamfanin BUA a Legas. A yayin bayyana ziyarar, Rabiu ya nuna godiyarsa a kan wannan ziyarar da babban
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dakatar da mai kula da tsarin gwamnati na yin afuwa ga tsagerun Neja Delta tare da basu tallafim watau Amnesty Programme, kamar yadda fadar shugaban kasa ta bayyana.
Babban jami’in hukumar lafiya ta duniya, ta majalisar dinkin duniya, WHO, a Najeriya, Dakta Clement Peter ya jinjina ma namijin kokarin da Najeriya take yi wajen yaki da cutar Coronavirus tun bayan bullarta a Najeriya.
Labarai
Samu kari