Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da ƙara rundunonin sojin Najeriya zuwa 12 tare da ɗaukar sabbin sojoji 28,000 domin ƙarfafa tsaro a faɗin ƙasar.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da ƙara rundunonin sojin Najeriya zuwa 12 tare da ɗaukar sabbin sojoji 28,000 domin ƙarfafa tsaro a faɗin ƙasar.
Wani dan gwagwarmaya a Kano, Mujahid Mohammed Abdullahi ya shigar da ƙara kan Soja Boy kan batun martabar Kano, ya buƙaci a bar kotu ta yi aikinta.
Shehu Abdullahi wanda yake shine karamin cikinsu ya bayyana duka yadda suke gabatar da ta’asar tasu, inda ya bayyana cewa ya shiga wannan harkane saboda yana so ya samu kudin da zai biya sadakin aure...
Ba a san ainihin abinda ya yi sanadin gobarar ba a lokacin rubuta wannan rahoton amma majiyar Legit.ng ta ruwaito cewa 'yan wasa da dama sun samu rauni yayin da suke kokarin ficewa daga motar bus din da ta kama da wuta cikin 'yan
Wani Likitan kananan kwayoyin cututtuka, Adeola Fowotade, yace sauyin yanayi na zafi a Nigeria kan iya taimakawa wajen dakile da yaduwar cutar Coronavirus.
Shugaban kasar ya mika sakon ta'aziyyar ne ta wata takarda da babban mai bayar da shawara ga shugaban kasar a kan yada labarai, Garba Shehu, a ranar Litinin a garin Abuja. Shugaban kasar yayi ta'aziyyar ne ga Magaji Aliyu, shugaba
Gidauniyar alhaji Aliko Dangote (ADF) tayi alkawarin ba da gudunmuwar milyan dari niyu (N200m) domin taimakawa gwamnatin tarayya wajen takaita yaduwar cutar coronavirus a Najeriya.
Kwana dubu na barawo, kwana daya rak na mai kaya kamar yadda kwamishinan Yansandan jahar Delta, Hafiz Inuwa ya sanar da kama wasu miyagun mutane masu sata tare da garkuwa da jama’an da basu ji ba, basu gani ba.
Fadar shugaban kasar Najeriya ta fara gudanar da tantance ma’aikata da kuma bakin dake ziyartar fadar dake babban birnin tarayya Abuja biyo bayan samun bullar annobar cutar Coronavirus mai suna COVID-19 a Najeriya a ranar juma’ar
Ministar walwala da jin kan 'yan kasa, Hajiya Sadiya Farouq ta yi bayanin dalilin da yasa gwamnatin tarayya ba ta biya ma'aikatan N-Power ba. Ministan ta ce wannan tsaikon ya faru ne saboda ma'aikatar na son ganowa da tantance duk
Wata kotun gargajiya da ke zamanta a Igando a Legas a ranar Litinin ta raba aure tsakin wani Fasto mai shekaru 47, Gbenga Aina da matarsa Damilola a kan zargin aikata zina. Shugaban kotun, Mista Adeniyi Koledoye a yayin yanke huku
Labarai
Samu kari