Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Satar sadakar coci: 'Yan sanda sun kama mata mai shekaru 24
Satar sadakar coci: 'Yan sanda sun kama mata mai shekaru 24
daga  Mudathir Ishaq

Judith Nanangwe, matar aure ce da ke da goyon jariri mai wata daya a duniya. 'Yan sanda sun damke ta ne bayan da aka kama ta dumu-dumu da laifin sata a coci. Matar auren mai shekaru 24 na zama ne a titin Kob da ke Seeta a yankin

Ni ba budurwar El-Rufai bace - Hadiza Usman
Ni ba budurwar El-Rufai bace - Hadiza Usman
daga  Abdul Rahman Rashid

Shugabar hukumar tashar jiragen ruwa NPA, Hadiza Usman, ta karyata zargin da ake mata na cewar tana soyayya da gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, kuma wai hakan bane yasa aka bata matsayin shugar NPA.