Mutumin da ke ikirarin shugabantar hukumar PFIPC, Adeniyi Adeyemi, ya aika da budaddiyar wasika ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya bukaci a kafa kwamiti.
Mutumin da ke ikirarin shugabantar hukumar PFIPC, Adeniyi Adeyemi, ya aika da budaddiyar wasika ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya bukaci a kafa kwamiti.
Yakubu Musa da Ja’afar Ja’afar sun tuntubi mijin matar nan domin yi wa bangarorin adalci, ya jero dukkan abin da ya ce ya sani a zargin da ake yi wa Nasa'i Gwadabe.
Gwamna Abdullahi Ganduje ya mika kokon barar neman tallafin kudi da kuma kayan agaji daga gwamnati domin dakile bazuwar corona a jihar da ke Arewacin Najeriya.
Wata kotun Najeriya ce ta tura IG Wala gidan yari bayan samunsa da laifin gaza gabatar da hujja a kan zargin wani jami'in gwamnati da cin hanci. SaharaReporters
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje a ranar Talata ya ce jihar ta killace wasu mutane da ake zargin suna dauke da kwayar cutar coronavirus a otal domin kare y
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya ce mutum biyar 'yan asalin jihar Filato ne suka tsere daga cibiyar killacewa ta jihar Nasarawa. Ya sanar da hakan ne
Labarin dake shigo mana da duminsa na nuna cewa ana gobara a ofishin babban bankin Najeriya CBN, reshen Jos, jihar Plateau a ranar Talata, 21 ga Afrilu, 2020.
Tabbas mutane 170,226 ne suka riga mu gidan gaskiya a fadin duniya a sanadiyar kamuwa da cutar coronavirus wadda ta zamto ruwan daren da ya dugunzuma al'ummomi.
Mun kawo maku jerin Jami’an Gwamnati da su ka mutu a sanadiyyar COVID-19 a Afrika. Nur Hassan Hussein da tsohon shugaban Libya, Mahmud Jibril su na cikin sahun.
Mista Ehanire yayinda ya ke amsa tambayoyi a taron kwamitin shugaban kasa na PTF a ranar Litinin, 20 ga watan Afrilu, ya ce mutane sun tsorata da cutar corona.
Wasu matan aure a jihar Niger sun fara tururuwa zuwa asibitoci da cibiyoyin lafiya domin neman magungunan kayyada iyali yayin da gwamnatin jihar ta saka dokar h
Labarai
Samu kari