Ƙungiyar SERAP ta kai INEC kotu tana neman ta binciki zargin cewa gwamnonin APC sun karkatar da kusan N800bn daga kudaden FAAC domin yakin neman zaben 2027.
Ƙungiyar SERAP ta kai INEC kotu tana neman ta binciki zargin cewa gwamnonin APC sun karkatar da kusan N800bn daga kudaden FAAC domin yakin neman zaben 2027.
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu ta roki Burna Boy, Davido da sauran manyan mawaka da su ba da ta su gudunmawar wajen taimakawa talakawa.
Jafaru ya bayyana cewa an dauki jininsa tare da aika shi zuwa dakin gwaji da Abuja, amma har ya zuwa wannan lokaci ana dakon fitowar sakamakon gwajin. Ya kara d
Ya taba rike mukamin babban darekta (DG) na kungiyar ma su harkar inshora a Najeriya (NIA) a shekarar 2010. A wani jawabin da ya fito daga ofishin Yunusa Tanko
Da ya ke magana yayin holin mutanen uku, kakakin rundunar 'yan sandan jihar Katsina, SP Gambo Isah, ya ce an karar da rundunar 'yan sanda a kan wani faifan bid
Wata ma'aikaciyar banki mai juna biyu a Ketu/Ikorodu ta yanke jiki ta fadi bayan an mika mata takardar sallamar aiki. Taiwo na dauke da juna biyu mai watanni 3.
Dakta Amina ta bayyana cewa alkaluman almajiran da ke dauke da kwayar cutar zai cigaba da hauhawa, saboda har yanzu akwai wadanda sakamakon gwajinsu bai fito ba
Marigayi Ahmad Asha ne sarki na biyu a tarihin sarautar Sarki mai sanda mai daraja ta daya a Kauran na Namoda bayan mahaifinsa, amma shine Sarki na 16 a jerin s
Isa Hashim, farfesa mai murabus wanda ya rike sarautar Jarman Kano a masarautar Kano, ya rasu a safiyar Lahadi, kamar yadda majiya daga iyalan mamacin ta sanar.
NCDC ta ce ya zuwa karfe 11:50 na daren ranar Asabar, 02 ga watan Mayu, akwai jimillar mutane 2388 da aka tabbatar da cewa suna dauke da kwayar cutar covid-19
Gwamnan jihar Kano, Dakyta Abdullahi Umar Ganduje, ya sanar da cewa attajirin dan kasuwa, Aliko Dangote, ya bawa gwamnati tallafin cibiyar gwaji ta zamani wacce
Labarai
Samu kari