Murna da barke da aka samu rahoton ceto dalibai da malaman da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Oyo. Sun kwashe fiye da kwanaki 50 a tsare.
Murna da barke da aka samu rahoton ceto dalibai da malaman da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Oyo. Sun kwashe fiye da kwanaki 50 a tsare.
Sanata Ali Muhammad Ndume ya yi magana kan abubuwan da suka shafi tsaron Najeriya, tattali da yaki da talauci bayan zama da Bola Tinubu a fadar shugaban kasa.
Gwamnatin jihar Bauchi ta sallami masu wannan muguwar cutar nan mai toshe numfashi watau Coronavirus (COVID-19) guda 20 dake jinya a cibiyar killacewanta..
A yanzu Najeriya ta fahimci cewa, wannan magani da ta karba ba kyauta bane kuma an sanya mata farashi na makudan kudi sannan kuma har ta karbi daftari na biya.
Gwamnati ta bukaci ASUU ta koma aiki kafin a sake zama. Ministan kwadago, Chris Ngige ya ce idan Malaman Jami’a su na so mu sake zama, sai sun janye yajin aiki.
Kungiyar ta bayyana gamsuwarta da nadin Gambari musamman duba da matakan iliminsa, kwarewarsa, gogewarsa da kuma sanayyarsa a matakin Najeriya da kasa da kasa.
A ruwan wutar da dakarun bataliya ta 130 da ke aiki a babban sansanin soji da ke Baga suka yi wa 'yan ta'adda, sun yi nasarar halaka mayakan Boko Haram da ISWAP
Dazu nan kungiyar nan ta MURIC ta fitar da matsaya kan shirin bude dakunan ibada a wasu jihohi. kungiyar Musulunci ta yi gargadi game da yunkurin dawo sallah.
Sakamakon wannan kara kotu ta bayar da umarni ga jam’iyyar a kan cewa kada ta kuskura ta fitar da sakamakon zaben, wanda ya gudana a ranar 14 ga watan Maris.
Sanata Bala Abdulkadir Mohammed ya bada umarni a biya Ma’aikatan Bauchi albashin Mayu. Gwamnatin Jihar Bauchi ta yi wannan ne domin a shirya bukukuwan Sallah.
Gwamna Fintiri yi kira ga mazauna yankin da su yi watsi da tsegumi tare da samar da bayanai ga jami'an tsaro don tabbatar da wanzuwar zaman lafiya a yankin.
Labarai
Samu kari