Rahotanni daga jam'iyyar APc sun nuna cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dauki mataimakinsa, Kashim Shettima a matsayin abokin takara a 2027.
Rahotanni daga jam'iyyar APc sun nuna cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dauki mataimakinsa, Kashim Shettima a matsayin abokin takara a 2027.
Sanata Ali Muhammad Ndume ya yi magana kan abubuwan da suka shafi tsaron Najeriya, tattali da yaki da talauci bayan zama da Bola Tinubu a fadar shugaban kasa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Kashim Ibrahim-Imam a matsayin shugaban hukumar TETFUND. Adamu Adamu, ministan ilimi, ya sanar da batun nadin.
Aisha Dikko, kwamishinar shari'a ta jihar Kaduna, ta ce janar din sojan ya shiga hannu ne bayan yana sanye da kayan aikinsa yayin da yake tuki daga garin Abuja.
Sanannen malami kuma shugaban majalisar limaman jihar Kano, Falalu Dan Almajiri, ya rasu. Marigayin limamin ya rasu ne a sa'o'in farko na yau Talata 19 ga wata.
Wasu mayakan Boko Haram sun kai hari garin Dapchi tare da bude wuta wacce ta sa mazauna garin suka tsere zuwa daji. Ba a san adadin mutanen da harin ya shafa ba
Allah ya yi wa Farfesa Aliyu Danshehu Maiwada rasuwa a ranar Asabar bayan gajeriyar rashin lafiya, wata majiya daga iyalan sa ta sanar. Farfesa Maiwada tsohon.
NCDC ta ce ya zuwa karfe 11:55 na daren ranar Lahadi, 18 ga watan Mayu, akwai jimillar mutane 6175 da aka tabbatar da cewa suna dauke da kwayar cutar covid-19 a
Rahotanni da Legit.ng ta samu daga wasu sanannun jaridun kasar nan sun bayyana cewa an samu fashewar bama - bamai a jihar Borno. Jaridu, wadanda suka hada 'TheN
Jami'an rundunar 'yan sanda sun shiga neman wani magidanci ruwa a jallo bayan ya ci zarafin matarsa a ranar Asabar, 16 ga watan Mayu, bisa zargin ta na cin aman
SERAP ta roki Buhari ya hana ‘Yan siyasa kashe kudi kan motoci kamar yadda Namibiya ta yi.SERAP ta na so ayi amfani da wannan kudi wajen biyan ma’aikata albashi
Labarai
Samu kari