Babban bankin Najeriya (CBN) ya yi karin haske kan batun daina amfani da tsohuwar takardar kudi ta N100. CBN ya ce da tsohuwa da sabuwa dukkansu halastattu ne.
Babban bankin Najeriya (CBN) ya yi karin haske kan batun daina amfani da tsohuwar takardar kudi ta N100. CBN ya ce da tsohuwa da sabuwa dukkansu halastattu ne.
A jiya ne Shugaba Buhari ya nemi ‘Yan Najeriya su kara hakuri da dokokin da aka sa saboda COVID-19. Buhari ya ce takunkumin ya takaita ibada da haduwar jama’a.
Mun fahimi cewa dakilewa Gwamnoni iko da karfafa Majalisa zai hada shugaban kasaBuhari da Gwamnoni fada. Su na ganin shugaban kasar ya shiga hurumin majalisa.
A cewar majiyar, an haifi marigayi sarkin ne a garin IIua a shekarar 1879 kuma an nada shi sarki a garin shekaru 38 da suka shude yana da shekara 102 a duniya.
Dakarun soji sun kashe biyar daga cikin 'yan ta'addar sannan sun samu bindigu kirar AK47 guda uku, wata jaka mai dauke da kakin 'yan kungiyar Boko Haram da sau
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 365 da suka fito daga jihohin Najeriya
A yayin da ake ci gaba da tsoron yaduwar annobar korona sakamakon dage dokar hana sallar jam'i, shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnoni sun yi taro a ranar.
A hirar wayar tarho da ya yi da wakilin Daily Trust, Lukuwa ya ce, "Sarkin Musulmi ya ce ba a ga wata ba amma mun ga watan saboda haka matsayar mu tafi ta shi."
Gwamna Umar Ganduje na jihar Kano ya shawarci malaman addinin islama a jihar da su gabatar da gajeriyar huduba yayin sallar idi wacce ya aminta da a yi duk da g
"Bayan na yi aure, mahaifinmu ya bani shanu 20 da filaye biyu. Dalilin da yasa ni da yan kungiya ta muka kashe dan uwa na shine mahaifinmu ya fi yarda da shi.
Labarai
Samu kari