Babban bankin Najeriya (CBN) ya yi karin haske kan batun daina amfani da tsohuwar takardar kudi ta N100. CBN ya ce da tsohuwa da sabuwa dukkansu halastattu ne.
Babban bankin Najeriya (CBN) ya yi karin haske kan batun daina amfani da tsohuwar takardar kudi ta N100. CBN ya ce da tsohuwa da sabuwa dukkansu halastattu ne.
Hukumar NCDC ta fitar da sanarwar samun sabbin mutane 278 da aka tabbatar da cewa sun kamu da cutar korona a fadin Najeriya a ranar Talata, 26 ga watan Mayu, 20
A cikin jerin wasu sakonni da kakakin shugaban kasa, Garba Shehu, ya wallafa a shafinsa na tuwita, ya ce ko kadan babu kamshin gaskiya a cikin rahoton da ake ya
Gwamnatin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta musanta rade-radin da ake yi na cewa ta yi watsi da kayan tallafin da gwamnatin tarayya ta ba jihar har ruwan sama ya
Gwamnatin jihar Kaduna, karkashin jagorancin Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya bayyana karin makonni biyu a kan kulle da kuma dokar hana zirga-zirga a jihar Kaduna.
Rundunar 'yan sandan jihar Ondo ta kama maza hudu dauke da kawunan mutum biyar. Kakakin rundunar 'yan sandan jihar, Tee Leo Ikoro, ya sanar da jaridar Daily.
Daraktan kungiyar rajin kare hakkin Musulmi (MURIC), Ishaq Akintola ya ce gwamnoni da suka bari aka yi sallar Idi a jam'i sun yi babban laifiin da ya kamata.
Saboda na san lafiyarsa kalau, sai na tambayi matarsa mene ne ya kashe shi, sai ta ce min wai haka kurum ya tashi daga bacci a firgice, ya buga kansa a jikin ka
Gwamnan jihar Kaduuna, Maqlam Nasir Ahmad El-Rufai ya kwashe ranakun Juma'a da Asabar a kan iyakar jihar Kano da Kaduna don tabbatar da dokar hana zirga-zirga.
Jami'an 'yan sanda a karamar hukumar Zaria sun damke malaman addinin Musulunci 3 a tsakanin Juma'a zuwa Lahadi sakamakon zarginsu da ake da jan sallar Idi.
Labarai
Samu kari