Babban bankin Najeriya (CBN) ya yi karin haske kan batun daina amfani da tsohuwar takardar kudi ta N100. CBN ya ce da tsohuwa da sabuwa dukkansu halastattu ne.
Babban bankin Najeriya (CBN) ya yi karin haske kan batun daina amfani da tsohuwar takardar kudi ta N100. CBN ya ce da tsohuwa da sabuwa dukkansu halastattu ne.
Annobar korona ta yi karfi sosai a kasar Saudiyya idan aka kwatanta da sauran kasashen da ke makwabtaka da ita. Ma'aikatar ta ce za ta fara sassauta dokar kull
Mai magana da yawun 'yan sanda a jihar osun, Yemisi Opalola ya tabbatar da afkuwar lamarin inda ya ce wadanda ake zargin suna hannu kuma ana cigaba da bincike.
A cikin faifan bidiyon, wanda ya yi farin jini a dandalin sada zumunta, matar ta nuna gadonta a cikin dogon da ake killace ta tare da sauran ma su cutar korona.
Rundunar 'Yan sanda ta jihar Kaduna sun sako malamin addinin musulunci mazaunin Sokoto, Bello Yabo, da aka kama kuma aka tafi da shi Kaduna a ranar Juma'a.
Kamfanin Dillancin Labarai, NAN, ta ruwaito cewa an gudanar da sallar Idi a Kofar Mata da wasu wurare da gwamnati ta bayar da izinin ayi sallar Idi a jihar.
Tsoro da tashin hankali ya shiga zukatan mazauna jihar Katsina sakamakon karuwar mace-mace a garin Katsina bayan hauhawar annobar Coronavirus. A ranar Lahadi, a
Rundunar sojin hadin guiwa (MNJTF) ta ragargaji mayakan ta'addancin ISWAP a yankunan tsibirin tafkin Chadi, kamar yadda majiyar rundunar ta sanar da HumAngle.
Ministan sadarwa ya shiga makoki inda mu ka ji Allah ya yi wa wata ‘Yaruwar Isa Ali Pantami rasuwa a Jihar Gombe, bayan wata 7 da rasuwar ‘Danuwansa, Ishaq.
Ibrahim Badamasi Babangida ya yi hutun sallar bana tare da Iyalinsa. Tsohon Shugaban Najeriyar ya dauki hoton sallah tare da ‘ya‘ya da jikokinsa a Minna, Neja.
Labarai
Samu kari