Babban bankin Najeriya (CBN) ya yi karin haske kan batun daina amfani da tsohuwar takardar kudi ta N100. CBN ya ce da tsohuwa da sabuwa dukkansu halastattu ne.
Babban bankin Najeriya (CBN) ya yi karin haske kan batun daina amfani da tsohuwar takardar kudi ta N100. CBN ya ce da tsohuwa da sabuwa dukkansu halastattu ne.
Wannan shi ne zama na tara cikin jerin ganawa ta nesa-nesa da gwamnonin Najeriya suka yi ta hanyar bidiyo tun bayan bullar cutar korona da ta zama ruwan dare.
Fasto Osagie Ize-Iyamu ya zama zababben dan takarar kujerar gwamnan jihar Edo karkashin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a ittifakin jigogin jam'iyyar.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) reshen Zamfara, ta bayyana gamsuwarta da yadda gwamnatin tarayya ke yakar 'yan bindiga da sauran miyagun mutane a jihar
Rundunar jami'an tsaro ta 'yan sanda reshen jihar Anambra, ta samu nasarar cafke wasu miyagun mutane biyu da ake zargin su da aikata laifin fashi da makami.
Karamar ministar Abuja, Ramatu ta hakura da albashinta na watan Mayu don amfani da shi wajen biyan kudi a fitar da mutum biyar da ke gidan gyaran hali a Kuje.
Bayan kwana da kwanaki, aikin ginin dakin jinyar masu COVID-19 ya ki zuwa karshe a Kano. Kawo yanzu cutar COVID-19 ta kashe mutane akalla 38 a jihar Kano.
Gwamnatin Kano ta ce bidiyon da ke yawo na filin wasa na Sani Abacha da aka mayar da shi cibiyar killacewa a kofar mata duk yunkuri ne na bata sunan ayyuka.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na daya daga cikin manyan jam'iyyun siyasa da ke kasar nan. A yanzu haka jam'iyyar reshen Kaduna ta dakatar da wasu.
Haka zalika Gwamna Aminu Masari ya ce gwamnatin jahar na da kimanin samfur 400 dake jiran a musu gwaji daga hukumar kiyaye yaduwar cututtuka ta kasa, NCDC.
Labarai
Samu kari