Dan wasan kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya furta kalmar Bismillahi yayin da suke taka leda da Crotia. Ronaldo ya furta kalmar ne yayin buga fenareti.
Dan wasan kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya furta kalmar Bismillahi yayin da suke taka leda da Crotia. Ronaldo ya furta kalmar ne yayin buga fenareti.
'Yan bindiga sun kashe mai garin Kulodo, babban ɗansa da mutum biyar a Bodinga ta jihar Sakkwato, yayin da matasa suka tare hanyar Sakkwato-Jega.
Hukumar kula da harkokin da suka shafi hasken wutar lantarki a kasa (NERC) ta sanar da shirinta na tilasta fara amfani da matakin da ta dauka na hana yanke wuta
Shafin Africa Facts Zone mai fidda kididdiga kan sha'ani da al'amuran da suka shafi kasashen nahiyyar Afirka, ya bayyana kasashen nahiyar mafiya kyawun tituna.
Yan Boko Haram sun hallaka jami'an Sojin Najeriya shida yayinda suka kai mumunan hari barikin Soji a Arewa maso gabas, majiyoyi daga gidan Soja sun bayyana.
Hukumar dakarun sojin kasan Najeriya ce ta bayyana hakan cikin sanarwar da ta wallafa a wani sako kan shafinta na Facebook a ranar Talata, 9 ga watan Yuni.
Shugaban kasar Burundi Pierre Nkurunziza ya mutu sakamakon bugun zuciya, a cewar gwamnatin kasar. Ya yi shekaru 25 a kan mulki kuma yana shirin sauka a Agusta.
Gwamnatin jihar Neja karkashin Gwamna Abubakar Sani Bello, ta yi umurnin komawa harkokin kasuwanci bayan ta sassauta dokar kulle da aka saka a fadin jihar.
Atiku ya ce Oshiomhole ya yi adawa da aka cire tallafin man fetur a 2007. Atiku ya bayyana yadda Oshiomhole ya kawo masu matsala a lokacin ya na mulki a PDP.
A kokarin rage radadi da matsin tattalin arziki da annobar korona ta haddasa, Babban Bankin Najeriya (CBN) ya gabatar da wani shirin karfafawa 'yan Najeriya.
Jiya ne Alkali ya ba Gwamnati damar karbe Naira Miliyan 800 daga hannun ‘Dan kasuwa. Yanzu kotu ta bada umarnin rike N827, 679, 098 da ke hannun wannan Mutumi.
Labarai
Samu kari