Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Blessing David, matashiya mai shekaru 19, wacce ta zama mamba a kungiyar asiri da ke jihar Edo, ta bayyana yadda maza 10 suka yi lalata da ita yayin rantsuwa.
Mai laifin, matashi dan shekara 19, yana daga cikin ma su laifi 19 da kwamishinan 'yan sandan jihar Oyo, Nwachukwu Enwonwu, ya yi bajakolinsu a hedikwatar 'yan
Wani matashi mai shekaru 29 ta sheka lahira bayan sanar da abokinsa makuden kudin da ke asusun bankinsa wanda yayansa da ke kasar Afrika ta Kudu ya turo masa.
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Fatakwal, jihar Ribas, ta haramta wa 'yan sandan Najeriya ko wata hukumar tsaro kama tsohuwar manajan daraktan NDDC.
Hukumar mayakan saman Najeriya NAF ta bayyana cewa za'a yi jana'izar matukiyar jirgi mai saukar angulu ta farko a tarihin Najeriya, Tolulope Arotile Alhamis.
Ana binciken A. Yari da Amadu Fintiri a kan saba dokokin COVID-19 a Najeriya. Sabawa dokar COVID-19 zai iya jawowa Fintiri da Yari zama a kurkuku inji Gwamnati.
Sama da yan Najeriya 70,000 sun tsere da kasar zuwa Jamhurriyar Nijar sakamakon hare-haren yan bindiga da ya addabi al'ummar arewa maso yammacin kasar, HumAngle
Kabilar Idoma ce mafi girman Kabila ta biyu a jihar Binuwai kuma ta mmaye kananan hukumomi 9 na yankin yammacin jihar da ke sasshin arewacin kasar Najeriya.
Gwamnatin tarayya ta hannun ma'aikatar jin kai da bada tallafi ta kasa ta kaddamar da shirin bada tallafin N5,000 ga mutane 130,764 a jihar Zamfara. Mutanen da
Labarai
Samu kari