Yanzu-yanzu: Cutar Korona ta sake harbin yan Najeriya 600 yau, an haura 35,000
Hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya (NCDC) ta ce annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 600 a fadin Najeriya.
Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:53 na daren ranar Juma'a 17 ga Yulin shekarar 2020.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 600 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka:
Lagos-129
FCT-118
Oyo-87
Kano-55
Benue-42
Enugu-35
Kwara-28
Imo-16
Ogun-13
Kaduna-12
Ondo-12
Delta-11
Edo-11
Plateau-8
Nasarawa-6
Ekiti-6
Niger-6
Borno-4
Abia-4
Gombe-3
Jimillan wadanda suka kamu 35,454
An sallami 14,633
Adadin wadanda suka mutu 772

Asali: Twitter
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng